Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanyi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 9: Line 9:
# sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
# sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
# '''[[sanyin jiki]]'''; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]] {{syn|kasala}}
# '''[[sanyin jiki]]''' ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]], [[slowness]], [[sluggish]]. {{syn|kasala}}
#: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.''
#: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.''
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace.
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace.
Line 16: Line 16:
# [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
# [[ciwon sanyi]]; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
# {{cx|expression}} ''Jikina ya yi '''sanyi''' <> My heart sank.''
# {{cx|expression}} ''Jikina ya yi '''sanyi''' <> My heart sank.''
# {{cx|idiomatic}} Sanyin gwiwa. <> Losing hope.

[[Category:Weather]]
[[Category:Weather]]