More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 11: | Line 11: | ||
#A person is '''serious''' if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske. | #A person is '''serious''' if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske. | ||
#:''I see. When you said the room was empty, you were '''serious'''! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, '''da gaske''' ka ke.'' | #:''I see. When you said the room was empty, you were '''serious'''! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, '''da gaske''' ka ke.'' | ||
#:''The woman's face looked '''serious''', so I knew she was saying something important. <> Fuskar matar sai ka ce da wani abu mai nauyi a zuciyar ta, shi ya sa na san muhimmi ne abin da ta ke faɗi.'' | #:''The woman's face looked '''serious''', so I knew she was saying something '''important'''. <> Fuskar matar sai ka ce da wani abu '''mai nauyi''' a zuciyar ta, shi ya sa na san '''muhimmi''' ne abin da ta ke faɗi.'' | ||
===Related words=== | ===Related words=== | ||
Line 17: | Line 17: | ||
*[[seriousness]] | *[[seriousness]] | ||
*[[solemn]] | *[[solemn]] | ||
*[[important]] |
Revision as of 21:11, 13 January 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- A problem or situation is serious if it is not funny or comical, but important. <> muhimmi, mai tsananin muhimminci, babba. magana mai nauyi, mai isa tunani, ba na wasa ba.
- This is a serious problem. We must do something. <> Wannan babban matsala ne. Dole mu yi wani abu.
- A person is serious if the person is not laughing or joking, but saying what they mean. <> mutum mai mara yin murmushi, mara wasa, mai ma'anar duk abin da ya ke faɗa. Da gaske.
- I see. When you said the room was empty, you were serious! <> Na gani. Ke nan da ka ce ɗakin wayam ne, da gaske ka ke.
- The woman's face looked serious, so I knew she was saying something important. <> Fuskar matar sai ka ce da wani abu mai nauyi a zuciyar ta, shi ya sa na san muhimmi ne abin da ta ke faɗi.