Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/all: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 1: Line 1:
Examples from the Holy Quran <> Misalan fassara daga Al Ƙur'ani Mai Girma
Examples from the Holy Quran <> Misalan fassara daga Al Ƙur'ani Mai Girma
#: ''In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful. <> Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. '' --[[Qur'an]] 1:1
#: ''[All] praise is [due] to Allah, Lord of the worlds - <> Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; '' --[[Qur'an]] 1:2
#: ''The Entirely Merciful, the Especially Merciful, <> Mai rahama, Mai jin ƙai; '' --[[Qur'an]] 1:3
#: ''Sovereign of the Day of Recompense. <> Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako. '' --[[Qur'an]] 1:4
#: ''It is You we worship and You we ask for help. <> Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa. '' --[[Qur'an]] 1:5
#: ''Guide us to the straight path - <> Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. '' --[[Qur'an]] 1:6
#: ''The path of those upon whom You have bestowed favor, not of those who have evoked [Your] anger or of those who are astray. <> Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba. '' --[[Qur'an]] 1:7
#: ''Alif, Lam, Meem. <> A. L̃. M̃. '' --[[Qur'an]] 2:1
#: ''This is the Book about which there is no doubt, a guidance for those conscious of Allah - <> Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa. '' --[[Qur'an]] 2:2
#: ''Who believe in the unseen, establish prayer, and spend out of what We have provided for them, <> Waɗanda suke yin ĩmãni game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azurta su suna ciyarwa. '' --[[Qur'an]] 2:3
#: ''And who believe in what has been revealed to you, [O Muhammad], and what was revealed before you, and of the Hereafter they are certain [in faith]. <> Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, kuma game da Lãhira suna yin yaƙĩni. '' --[[Qur'an]] 2:4
#: ''Those are upon [right] guidance from their Lord, and it is those who are the successful. <> Waɗannan suna kan shiriya, daga Ubangjinsu, kuma waɗannan su ne mãsu cin nasara. '' --[[Qur'an]] 2:5
#: ''Indeed, those who disbelieve - it is all the same for them whether you warn them or do not warn them - they will not believe. <> Lalle ne waɗanda suka kãfirta daidai ne a kansu, shin kã yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba, ba zã su yi ĩmãni ba. '' --[[Qur'an]] 2:6
#: ''Allah has set a seal upon their hearts and upon their hearing, and over their vision is a veil. And for them is a great punishment. <> Allah Ya sa hãtimi a kan zukãtansu, da a kan jinsu, kuma a Kan ganin su akwai wata yãna; kuma suna da wata azãba mai girma. '' --[[Qur'an]] 2:7
#: ''And of the people are some who say, "We believe in Allah and the Last Day," but they are not believers. <> Kuma akwai daga mutãne wanda yake cewa: "Mun yi imani da Allah kuma da Yinin Lãhira." Alhãli kuwa su ba muminai ba ne. '' --[[Qur'an]] 2:8
#: ''They [think to] deceive Allah and those who believe, but they deceive not except themselves and perceive [it] not. <> Suna yaudarayya da Allah da waɗanda suka yi ĩmãni, alhãli bã su yaudarar kõwa fãce kansu, kuma bã su sakankancẽwa! '' --[[Qur'an]] 2:9
#: ''In their hearts is disease, so Allah has increased their disease; and for them is a painful punishment because they [habitually] used to lie. <> A cikin zukãtansu akwai wata cũta. Sai Allah Ya ƙãramusu wata cũta, kuma suna da azãba mai raɗaɗi sabõda ãbin da suka kasance suna yi na ƙarya. '' --[[Qur'an]] 2:10
#: ''And when it is said to them, "Do not cause corruption on the earth," they say, "We are but reformers." <> Kuma idan aka ce musu: "Kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa," sukan ce: "Mũ mãsu kyautatawa kawai ne!" '' --[[Qur'an]] 2:11
#: ''Unquestionably, it is they who are the corrupters, but they perceive [it] not. <> To, lalle ne su, sũne mãsu ɓarna, kuma amma bã su sansancewa. '' --[[Qur'an]] 2:12
#: ''And when it is said to them, "Believe as the people have believed," they say, "Should we believe as the foolish have believed?" Unquestionably, it is they who are the foolish, but they know [it] not. <> Kuma idan aka ce musu: "ku yi ĩmãni kamar yadda mutãne suka yi ĩmãni," sukan ce: "Zã mu yi ĩmãni ne kamar yadda wãwãye suka yi ĩmãni?" To, lalle ne su, sũ ne wãwãye, kuma amma bã su sani. '' --[[Qur'an]] 2:13
#: ''And when they meet those who believe, they say, "We believe"; but when they are alone with their evil ones, they say, "Indeed, we are with you; we were only mockers." <> Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni, sukan ce: "Mun yi ĩmãni. "Kuma idan sun wõfinta zuwa ga shaiɗãnunsu, sukan ce: "Lalle ne muna tãre da ku: Mu mãsu izgili, kawai ne." '' --[[Qur'an]] 2:14
#: ''[But] Allah mocks them and prolongs them in their transgression [while] they wander blindly. <> Allah Yana yin izgili gare su kuma Yana taimakon su a cikin ɓatarsu, suna ɗimuwa. '' --[[Qur'an]] 2:15
#: ''Those are the ones who have purchased error [in exchange] for guidance, so their transaction has brought no profit, nor were they guided. <> Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, sai fataucinsu bai yi rĩba ba, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba. '' --[[Qur'an]] 2:16
#: ''Their example is that of one who kindled a fire, but when it illuminated what was around him, Allah took away their light and left them in darkness [so] they could not see. <> Misãlinsu shĩ ne kamar misãlin wanda ya hũra wuta, to, a lõkacin da ta haskake abin da yake gẽfensa (na abin tsõro), Allah Ya tafi da haskensu, kuma Ya bar su a cikin duffai, bã su gani. '' --[[Qur'an]] 2:17
#: ''Deaf, dumb and blind - so they will not return [to the right path]. <> Kurãme, bẽbãye, makãfi, sabõda haka bã su kõmõwa. '' --[[Qur'an]] 2:18
#: ''Or [it is] like a rainstorm from the sky within which is darkness, thunder and lightning. They put their fingers in their ears against the thunderclaps in dread of death. But Allah is encompassing of the disbelievers. <> Ko kuwa kamar girgije mai zuba daga sama, a cikinsa akwai duffai da tsãwa da walƙiya: suna sanyãwar yãtsunsu a cikin kunnuwansu dãga tsãwarwakin, dõmin tsõron mutuwa. Kuma Allah Mai kẽwayewane gã kãfirai! '' --[[Qur'an]] 2:19
#: ''The lightning almost snatches away their sight. Every time it lights [the way] for them, they walk therein; but when darkness comes over them, they stand [still]. And if Allah had willed, He could have taken away their hearing and their sight. Indeed, Allah is over all things competent. <> Walƙiyar tana yin kusa ta fizge gannansu, ko da yaushe ta haskakã musu, sai su yi tafiya a cikinta, kuma idan ta yi duhu a kansu, sai su yi tsaye. Kuma dã Allah Yã so, sai Ya tafi da jinsu da gannansu. Lalle ne Allah a kan dukan kõme Mai ĩkon yi ne. '' --[[Qur'an]] 2:20
#: ''O mankind, worship your Lord, who created you and those before you, that you may become righteous - <> Yã ku mutãne! Ku bauta wa Ubangjinku, Wanda Ya halicce ku, kũ da waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku ku kãre kanku! '' --[[Qur'an]] 2:21
#: ''[He] who made for you the earth a bed [spread out] and the sky a ceiling and sent down from the sky, rain and brought forth thereby fruits as provision for you. So do not attribute to Allah equals while you know [that there is nothing similar to Him]. <> Wanda Ya sanya muku ƙasa shimfiɗa, kuma sama gini, kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi, sabõda ku. Sabõda haka kada ku sanya wa Allah wasu kĩshiyõyi, alhãli kuwa kuna sane. '' --[[Qur'an]] 2:22
#: ''And if you are in doubt about what We have sent down upon Our Servant [Muhammad], then produce a surah the like thereof and call upon your witnesses other than Allah, if you should be truthful. <> Kuma idan kun kasance a cikin shakka daga abin da Muka sassaukar ga Bãwanmu, to, ku zõ da sũra guda daga misalinsa (Alƙur'ãni). Kuma ku kirãwo shaidunku baicin Allah, idan kun kasance mãsu gaskiya. '' --[[Qur'an]] 2:23
#: ''But if you do not - and you will never be able to - then fear the Fire, whose fuel is men and stones, prepared for the disbelievers. <> To, idan ba ku aikata (kãwo sura) ba, to, bã zã ku aikataba, sabõda haka, ku ji tsoron wuta, wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne, an yi tattalinta dõmin kãfurai. '' --[[Qur'an]] 2:24
#: ''And give good tidings to those who believe and do righteous deeds that they will have gardens [in Paradise] beneath which rivers flow. Whenever they are provided with a provision of fruit therefrom, they will say, "This is what we were provided with before." And it is given to them in likeness. And they will have therein purified spouses, and they will abide therein eternally. <> Kuma ka bãyar da bishãra ga waɗanda suka yi ĩmãni. kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai, cẽwa lallene, suna da gidãjen Aljanna, ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu. Ko da yaushe aka azurta su da abinci daga wasu 'ya'yan itãce daga gare su, sai su ce: "Wannan shi ne aka azurta mu da shi daga gabãnin haka," Kuma a je musu da shi yana mai kama da juna, Kuma sunã da, a cikin su, mãtan aure mãsu tsarki, kuma su, cikin su madawwama ne. '' --[[Qur'an]] 2:25
#: ''Indeed, Allah is not timid to present an example - that of a mosquito or what is smaller than it. And those who have believed know that it is the truth from their Lord. But as for those who disbelieve, they say, "What did Allah intend by this as an example?" He misleads many thereby and guides many thereby. And He misleads not except the defiantly disobedient, <> Lalle ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lalle shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta, sai su ce: "Mẽne ne Allah Ya yi nufi da wannan ya zama misãli?" na ɓatar da wasu mãsu yawa da shi, kuma Yana shiryar da wasu mãsu yawada shi, kuma bã Ya ɓatarwa da shi fãce fasiƙai. '' --[[Qur'an]] 2:26
#: ''Who break the covenant of Allah after contracting it and sever that which Allah has ordered to be joined and cause corruption on earth. It is those who are the losers. <> Waɗanda suke warware alƙawarin Allah daga bãyan ƙulla shi, kuma su yanke abin da Allah Ya yi umurni da shi a sãdar, kuma suna ɓarna a cikin ƙasa, waɗannan sũ ne mãsu hasãra. '' --[[Qur'an]] 2:27
#: ''How can you disbelieve in Allah when you were lifeless and He brought you to life; then He will cause you to die, then He will bring you [back] to life, and then to Him you will be returned. <> Yaya kuke kãfirta da Allah, alhãli kuwa kun kasance matattu sa'an nan Ya rãyar da ku, sa'nnan kuma Ya matar da ku, sa'an nan kuma Ya rãya ku, sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku? '' --[[Qur'an]] 2:28
#: ''It is He who created for you all of that which is on the earth. Then He directed Himself to the heaven, [His being above all creation], and made them seven heavens, and He is Knowing of all things. <> Shi ne Wanda Ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya, sa'an nan kuma Ya daidaita zuwa sama, sa'an nan Y a aikata su sammai bakwai. Kuma Shi ga dukan kõmai Masani ne. '' --[[Qur'an]] 2:29
#: ''And [mention, O Muhammad], when your Lord said to the angels, "Indeed, I will make upon the earth a successive authority." They said, "Will You place upon it one who causes corruption therein and sheds blood, while we Example
#: ''In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful. <> Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. '' --[[Qur'an]] 1:1
#: ''In the name of Allah, the Entirely Merciful, the Especially Merciful. <> Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. '' --[[Qur'an]] 1:1
#: ''[All] praise is [due] to Allah, Lord of the worlds - <> Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; '' --[[Qur'an]] 1:2
#: ''[All] praise is [due] to Allah, Lord of the worlds - <> Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; '' --[[Qur'an]] 1:2
Line 5,229: Line 5,266:
#: ''[He sent] a Messenger [Muhammad] reciting to you the distinct verses of Allah that He may bring out those who believe and do righteous deeds from darknesses into the light. And whoever believes in Allah and does righteousness - He will admit him into gardens beneath which rivers flow to abide therein forever. Allah will have perfected for him a provision. <> Manzo, yanã karãtun ãyõyin Allah bayyananu a kanku dõmin Ya fitar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske. Kuma wanda ya yi ĩmãni da Allah ya aikata aikin ƙwarai Allah zai shigar da shi gidãjen Aljanna ƙoramu nã gudãna daga ƙarƙashnsu sunã mãsu dawwama a cikinsu har abada. Haƙĩƙa Allah Yã kyautata masa arziki. '' --[[Qur'an]] 65:11
#: ''[He sent] a Messenger [Muhammad] reciting to you the distinct verses of Allah that He may bring out those who believe and do righteous deeds from darknesses into the light. And whoever believes in Allah and does righteousness - He will admit him into gardens beneath which rivers flow to abide therein forever. Allah will have perfected for him a provision. <> Manzo, yanã karãtun ãyõyin Allah bayyananu a kanku dõmin Ya fitar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai daga duffai zuwa ga haske. Kuma wanda ya yi ĩmãni da Allah ya aikata aikin ƙwarai Allah zai shigar da shi gidãjen Aljanna ƙoramu nã gudãna daga ƙarƙashnsu sunã mãsu dawwama a cikinsu har abada. Haƙĩƙa Allah Yã kyautata masa arziki. '' --[[Qur'an]] 65:11
#: ''It is Allah who has created seven heavens and of the earth, the like of them. [His] command descends among them so you may know that Allah is over all things competent and that Allah has encompassed all things in knowledge. <> Allah, wanda Ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasã kwatankwacinsu, umuruinSa yanã ta sauka a tsakaninsu dõmin ku san lalle Allah Mai ĩkon yi ne akan dukan kõme, kuma lalle Allah, haƙĩƙa Ya kẽwaye ga dukan kõme da sani. '' --[[Qur'an]] 65:12
#: ''It is Allah who has created seven heavens and of the earth, the like of them. [His] command descends among them so you may know that Allah is over all things competent and that Allah has encompassed all things in knowledge. <> Allah, wanda Ya halitta bakwai ɗin sammai kuma daga ƙasã kwatankwacinsu, umuruinSa yanã ta sauka a tsakaninsu dõmin ku san lalle Allah Mai ĩkon yi ne akan dukan kõme, kuma lalle Allah, haƙĩƙa Ya kẽwaye ga dukan kõme da sani. '' --[[Qur'an]] 65:12
#: ''O Prophet, why do you prohibit [yourself from] what Allah has made lawful for you, seeking the approval of your wives? And Allah is Forgiving and Merciful. <> Yã kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka, kanã nẽman yardar mãtanka, alhãli kuwa Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai. '' --[[Qur'an]] 66:1
#: ''O Prophet, why do you prohibit [yourself from] what Allah has made lawful for you, seeking the approval of your wives? And Allah is Forgiving and Merciful. <> Yã kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka, kanã nẽman yardar mãtanka, alhãli kuwa Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai. =  Ya kai Annabi, don me ka haramta abin da ALLAH Ya halatta maka, saboda ka faranta wa matanka? ALLAH Mai gafara ne, Mafi jin qai.'' --[[Qur'an]] 66:1
#: ''Allah has already ordained for you [Muslims] the dissolution of your oaths. And Allah is your protector, and He is the Knowing, the Wise. <> Haƙĩƙa Allah ya faralta muku warware rantsuwõyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shĩ ne Masani, Mai hikima. '' --[[Qur'an]] 66:2
#: ''Allah has already ordained for you [Muslims] the dissolution of your oaths. And Allah is your protector, and He is the Knowing, the Wise. <> Haƙĩƙa Allah ya faralta muku warware rantsuwõyinku, kuma Allah ne Mataimakinku kuma shĩ ne Masani, Mai hikima. =  ALLAH Ya hukunta maku iyakoki na rantsuwoyinku. ALLAH ne Maulanku, kuma Shi ne Masani, Mafi hikimah.'' --[[Qur'an]] 66:2
#: ''And [remember] when the Prophet confided to one of his wives a statement; and when she informed [another] of it and Allah showed it to him, he made known part of it and ignored a part. And when he informed her about it, she said, "Who told you this?" He said, "I was informed by the Knowing, the Acquainted." <> Kuma a sã'ilin da Annabi ya asirta wani lãbãri zuwa ga sãshen mãtansa, to, a lõkacin da ta bã da lãbari da shi. Kuma Allah Ya bayyana shi a gare shi, ya sanar da sãshensa kuma ya kau da kai daga wani sãshe. To, a lõkacin da ya bã ta lãbãri da shi, ta ce: "Wãne ne ya gaya maka wannan?" Ya ce: "Masani, Mai labartãwa, Ya gaya mini." '' --[[Qur'an]] 66:3
#: ''And [remember] when the Prophet confided to one of his wives a statement; and when she informed [another] of it and Allah showed it to him, he made known part of it and ignored a part. And when he informed her about it, she said, "Who told you this?" He said, "I was informed by the Knowing, the Acquainted." <> Kuma a sã'ilin da Annabi ya asirta wani lãbãri zuwa ga sãshen mãtansa, to, a lõkacin da ta bã da lãbari da shi. Kuma Allah Ya bayyana shi a gare shi, ya sanar da sãshensa kuma ya kau da kai daga wani sãshe. To, a lõkacin da ya bã ta lãbãri da shi, ta ce: "Wãne ne ya gaya maka wannan?" Ya ce: "Masani, Mai labartãwa, Ya gaya mini." =  Sa’ad da annabi ya asirta wani labari ga wadansu matansa, sa’annan daya daga cikinsu ta yada shi, sai ALLAH Ya bayyana shi a gare shi. Sai kuma ya sanar da matarsa game sahin zancen, kuma ya qyale wani sashe. Sa’ad da ya ba ta labarin, sai ta ce, "Wane ne ya gaya maka wannan?" Ya ce, "Masani, Mai labartawa, Ya gaya mini."'' --[[Qur'an]] 66:3
#: ''If you two [wives] repent to Allah, [it is best], for your hearts have deviated. But if you cooperate against him - then indeed Allah is his protector, and Gabriel and the righteous of the believers and the angels, moreover, are [his] assistants. <> Idan kũ biyu kuka tũba zuwa ga Allah, to, haƙĩƙa zukãtanku sun karkata. Kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle Allah Shĩ ne Mataimakinsa, da Jibrĩlu da sãlihan mũminai. Kuma malã'iku a bãyan wancan, mataimaka ne. '' --[[Qur'an]] 66:4
#: ''If you two [wives] repent to Allah, [it is best], for your hearts have deviated. But if you cooperate against him - then indeed Allah is his protector, and Gabriel and the righteous of the believers and the angels, moreover, are [his] assistants. <> Idan kũ biyu kuka tũba zuwa ga Allah, to, haƙĩƙa zukãtanku sun karkata. Kuma idan kun taimaki jũna a kansa to, lalle Allah Shĩ ne Mataimakinsa, da Jibrĩlu da sãlihan mũminai. Kuma malã'iku a bãyan wancan, mataimaka ne. =  Idan ku biyu kuka tuba zuwa ga ALLAH, to, zukatanku sun saurara. Amma idan kuka hada baki da juna a kansa to, ALLAH Shi ne Mataimakinsa, da Jibrilu da salihan muminai. Har mala'iku ma, mataimakinsa ne.'' --[[Qur'an]] 66:4
#: ''Perhaps his Lord, if he divorced you [all], would substitute for him wives better than you - submitting [to Allah], believing, devoutly obedient, repentant, worshipping, and traveling - [ones] previously married and virgins. <> Mai yiwuwa ne Ubangijinsa, idan ya sake ku, Ya musanya masa waɗansu mãtan aure mafiya alhẽri daga gare ku, Musulmai mũminai mãsu tawãli'u, mãsu tũba, mãsu ibãda, mãsu, azumi, zawarõri da 'yammãta. '' --[[Qur'an]] 66:5
#: ''Perhaps his Lord, if he divorced you [all], would substitute for him wives better than you - submitting [to Allah], believing, devoutly obedient, repentant, worshipping, and traveling - [ones] previously married and virgins. <> Mai yiwuwa ne Ubangijinsa, idan ya sake ku, Ya musanya masa waɗansu mãtan aure mafiya alhẽri daga gare ku, Musulmai mũminai mãsu tawãli'u, mãsu tũba, mãsu ibãda, mãsu, azumi, zawarõri da 'yammãta. =  Idan ya sake ku, to, Ubangijinsa zai yi gurbin wadansu matan aure a madadinku, wanda suka fi ku; Musulmai, Muminai, masu tawali'u, masu tuba, masu ibada, masu azumi, zawarori ko budurai.'' --[[Qur'an]] 66:5
#: ''O you who have believed, protect yourselves and your families from a Fire whose fuel is people and stones, over which are [appointed] angels, harsh and severe; they do not disobey Allah in what He commands them but do what they are commanded. <> Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kãre wa kanku (da iyãlinku wata wuta makãmashinta mutãne da duwãtsu ne. A kanta akwai waɗansu malã'iku mãsu kauri, mãsu ƙarfi. Bã su sãɓã wa Allah ga abin da Ya umurce su, kuma sunã aikata abin da ake umunin su. '' --[[Qur'an]] 66:6
#: ''O you who have believed, protect yourselves and your families from a Fire whose fuel is people and stones, over which are [appointed] angels, harsh and severe; they do not disobey Allah in what He commands them but do what they are commanded. <> Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kãre wa kanku (da iyãlinku wata wuta makãmashinta mutãne da duwãtsu ne. A kanta akwai waɗansu malã'iku mãsu kauri, mãsu ƙarfi. Bã su sãɓã wa Allah ga abin da Ya umurce su, kuma sunã aikata abin da ake umunin su. =  Ya ku wadanda suka yi imani, Ku kare kawunanku da iyalanku daga wuta wanda makamashinta mutane ne da duwatsu. Masu gadinta akwai mala'iku masu qarfi marasa tausayi, wanda ba su saba wa umurnin ALLAH; kuma suna aikata abin da aka umurce su da shi.'' --[[Qur'an]] 66:6
#: ''O you who have disbelieved, make no excuses that Day. You will only be recompensed for what you used to do. <> Yã kũ waɗanda suka kãfirta! Kada ku kãwo wani uzuri a yau. Anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa kawai ne. '' --[[Qur'an]] 66:7
#: ''O you who have disbelieved, make no excuses that Day. You will only be recompensed for what you used to do. <> Yã kũ waɗanda suka kãfirta! Kada ku kãwo wani uzuri a yau. Anã yi muku sakamakon abin da kuka kasance kunã aikatãwa kawai ne. =  Ya ku wadanda suka kafirta, kada ku nemi afuwa a yau. Ana yi maku sakamakon abin da kuka kasance kuna aikatawa ne.'' --[[Qur'an]] 66:7
#: ''O you who have believed, repent to Allah with sincere repentance. Perhaps your Lord will remove from you your misdeeds and admit you into gardens beneath which rivers flow [on] the Day when Allah will not disgrace the Prophet and those who believed with him. Their light will proceed before them and on their right; they will say, "Our Lord, perfect for us our light and forgive us. Indeed, You are over all things competent." <> Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kõma zuwa ga Allah kõmawar gaskiya. Mai yiwuwa Ubangjinku Ya kankare muku miyãgun ayyukanku kuma Ya shigar da ku a gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu a rãnar da Allah bã Ya kunyatar da Annabi da wadanda suka yi ĩmãni tãre da shi. Haskensu yanã tafiya a gaba gare su da jihõhin dãmansu, sunã cẽwa, "Yã Ubangijiumu! Ka cika mana haskenmu, kuma Ka yi mana gãfara. Lalle Kai, a kan dukkan kõme, Yã kai Mai ikon yi ne." '' --[[Qur'an]] 66:8
#: ''O you who have believed, repent to Allah with sincere repentance. Perhaps your Lord will remove from you your misdeeds and admit you into gardens beneath which rivers flow [on] the Day when Allah will not disgrace the Prophet and those who believed with him. Their light will proceed before them and on their right; they will say, "Our Lord, perfect for us our light and forgive us. Indeed, You are over all things competent." <> Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku kõma zuwa ga Allah kõmawar gaskiya. Mai yiwuwa Ubangjinku Ya kankare muku miyãgun ayyukanku kuma Ya shigar da ku a gidãjen Aljanna, ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu a rãnar da Allah bã Ya kunyatar da Annabi da wadanda suka yi ĩmãni tãre da shi. Haskensu yanã tafiya a gaba gare su da jihõhin dãmansu, sunã cẽwa, "Yã Ubangijiumu! Ka cika mana haskenmu, kuma Ka yi mana gãfara. Lalle Kai, a kan dukkan kõme, Yã kai Mai ikon yi ne." Ya ku wadanda suka yi imani, ku tuba zuwa ga ALLAH tuba na gaskiya. Sa’annan Ubangjinku zai kankare maku zunubanku kuma Ya shigar da ku a gidajen Aljannah, wanda qoramu na gudana daga qarqashensu. A ranar nan, ALLAH ba zai kunyatar da annabi ba da wadanda suka yi imani tare da shi. Haskensu zai haskaka a a gabansu da gefen damansu. Za su ce, "Ubangijiumu, Ka daidaita mana haskenmu, kuma Ka yi mana gafara; Kai ne Mai iko a kan dukkan kome."'' --[[Qur'an]] 66:8
#: ''O Prophet, strive against the disbelievers and the hypocrites and be harsh upon them. And their refuge is Hell, and wretched is the destination. <> Yã kai Annabi! Ka yãki kãfirai da munãfwkai. Kuma ka tsananta a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce, kuma tir da makoma, ita. '' --[[Qur'an]] 66:9
#: ''O Prophet, strive against the disbelievers and the hypocrites and be harsh upon them. And their refuge is Hell, and wretched is the destination. <> Yã kai Annabi! Ka yãki kãfirai da munãfwkai. Kuma ka tsananta a kansu. Kuma matattararsu Jahannama ce, kuma tir da makoma, ita. =  Ya kai annabi, ka yi jihadi da kafirai da munafukai kuma ka tsananta a kansu. Mazaunarsu Jahannama ce, kuma tir da makomar zullumi.'' --[[Qur'an]] 66:9
#: ''Allah presents an example of those who disbelieved: the wife of Noah and the wife of Lot. They were under two of Our righteous servants but betrayed them, so those prophets did not avail them from Allah at all, and it was said, "Enter the Fire with those who enter." <> Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka kãfirta: mãtar Nũhu da mãtar Lũɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bãyi biyu daga bãyinMu sãlihai, saisuka yaudare su, sabõda haka ba su wadãtar musu da kõme daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, kũ biyu, wutã tãre da mãsu shiga." '' --[[Qur'an]] 66:10
#: ''Allah presents an example of those who disbelieved: the wife of Noah and the wife of Lot. They were under two of Our righteous servants but betrayed them, so those prophets did not avail them from Allah at all, and it was said, "Enter the Fire with those who enter." <> Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka kãfirta: mãtar Nũhu da mãtar Lũɗu, sun kasance a ƙarƙashin wasu bãyi biyu daga bãyinMu sãlihai, saisuka yaudare su, sabõda haka ba su wadãtar musu da kõme daga Allah ba. Kuma aka ce: "Ku shiga, kũ biyu, wutã tãre da mãsu shiga." =  ALLAH Ya buga wani misali dagane da wadanda suka kafirta, matar Nuhu da matar Lutu. Sun auri wasu salihan bayi biyu daga bayinMu, sai suka yaudare su, saboda haka ba su wadatar masu da kome ba daga ALLAH. Aka gaya wa biyunsu "Ku shiga wuta tare da wadanda suka cancanci shiganta."'' --[[Qur'an]] 66:10
#: ''And Allah presents an example of those who believed: the wife of Pharaoh, when she said, "My Lord, build for me near You a house in Paradise and save me from Pharaoh and his deeds and save me from the wrongdoing people." <> Kuma Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka yi ĩmãni; matar Fir'auna, sa'ad da ta ce "Ya Ubangiji! Ka gina mini wani gida a wurinKa a cikin Aljanna. Kuma Ka tsĩrar da ni daga Fir'auna da aikinsa. Kuma Ka tsĩrar da ni daga mutãnen nan azzãlumai." '' --[[Qur'an]] 66:11
#: ''And Allah presents an example of those who believed: the wife of Pharaoh, when she said, "My Lord, build for me near You a house in Paradise and save me from Pharaoh and his deeds and save me from the wrongdoing people." <> Kuma Allah Ya buga wani misãli dõmin waɗanda suka yi ĩmãni; matar Fir'auna, sa'ad da ta ce "Ya Ubangiji! Ka gina mini wani gida a wurinKa a cikin Aljanna. Kuma Ka tsĩrar da ni daga Fir'auna da aikinsa. Kuma Ka tsĩrar da ni daga mutãnen nan azzãlumai." =  Kuma ALLAH Ya buga wani misali game da wadanda suka yi imani, matar Fir'auna. Sa'ad da ta ce, "Ubangiji! Ka gina mini gida a wurinKa a cikin Aljannah. Kuma Ka tsirar da ni daga Fir'auna da aikinsa; Ka tsirar da ni daga mutanen nan azzalumai."'' --[[Qur'an]] 66:11
#: ''And [the example of] Mary, the daughter of 'Imran, who guarded her chastity, so We blew into [her garment] through Our angel, and she believed in the words of her Lord and His scriptures and was of the devoutly obedient. <> Da Maryama ɗiyar Imrãna wadda ta tsare farjinta, sai Muka hũra a cikinsa daga rũhinMu. Kuma ta gaskata game da ãyõyin Ubangijinta da LittattafanSa alhãli kuwa ta kasance daga mãsu tawãli'u. '' --[[Qur'an]] 66:12
#: ''And [the example of] Mary, the daughter of 'Imran, who guarded her chastity, so We blew into [her garment] through Our angel, and she believed in the words of her Lord and His scriptures and was of the devoutly obedient. <> Da Maryama ɗiyar Imrãna wadda ta tsare farjinta, sai Muka hũra a cikinsa daga rũhinMu. Kuma ta gaskata game da ãyõyin Ubangijinta da LittattafanSa alhãli kuwa ta kasance daga mãsu tawãli'u. =  Kuma Maryam, ‘yar Imrana. Ta tsare farjinta, sai Muka hura a cikinsa daga ruhinMu. Kuma ta gaskata ga maganar Ubangijinta da LittattafanSa; ta kasance daga masu tawali'u.'' --[[Qur'an]] 66:12
#: ''Blessed is He in whose hand is dominion, and He is over all things competent - <> (Allah), Wanda gudãnar da mulki yake ga hannunSa, Ya tsarkaka, kuma Shi Mai ĩko ne a kan kome. =  Mafi girma Shi ne wanda a hannunSa ne mulki yake, kuma Shi ne Mai iko bisa kan kome.'' --[[Qur'an]] 67:1
#: ''Blessed is He in whose hand is dominion, and He is over all things competent - <> (Allah), Wanda gudãnar da mulki yake ga hannunSa, Ya tsarkaka, kuma Shi Mai ĩko ne a kan kome. =  Mafi girma Shi ne wanda a hannunSa ne mulki yake, kuma Shi ne Mai iko bisa kan kome.'' --[[Qur'an]] 67:1
#: ''[He] who created death and life to test you [as to] which of you is best in deed - and He is the Exalted in Might, the Forgiving - <> Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rãyuwa domin Ya jarraba ku, Ya nũna wãye daga cikinku ya fi kyãwon aiki, Shi ne Mabuwãyi, Mai gafara. =  Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rayuwa domin Ya jarraba wadanda za su fi kyawon aiki.* Shi ne Mabuwayi, Mai gafara.'' --[[Qur'an]] 67:2
#: ''[He] who created death and life to test you [as to] which of you is best in deed - and He is the Exalted in Might, the Forgiving - <> Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rãyuwa domin Ya jarraba ku, Ya nũna wãye daga cikinku ya fi kyãwon aiki, Shi ne Mabuwãyi, Mai gafara. =  Shi ne Wanda Ya halitta mutuwa da rayuwa domin Ya jarraba wadanda za su fi kyawon aiki.* Shi ne Mabuwayi, Mai gafara.'' --[[Qur'an]] 67:2
Line 5,271: Line 5,308:
#: ''Say, "He is the Most Merciful; we have believed in Him, and upon Him we have relied. And you will [come to] know who it is that is in clear error." <> Ka ce: "Shĩ ne Mai rahama mun yi ĩmãni da Shi, gare Shi muka dogara, saboda haka zã ku san wanda yake a cikin ɓata bayyananniya." =  Ka ce: "Shi ne Mafi rahamah; mun yi imani da Shi, gare Shi muka dogara. Saboda haka, za ku san wanda yake a cikin bata bayyananniya."'' --[[Qur'an]] 67:29
#: ''Say, "He is the Most Merciful; we have believed in Him, and upon Him we have relied. And you will [come to] know who it is that is in clear error." <> Ka ce: "Shĩ ne Mai rahama mun yi ĩmãni da Shi, gare Shi muka dogara, saboda haka zã ku san wanda yake a cikin ɓata bayyananniya." =  Ka ce: "Shi ne Mafi rahamah; mun yi imani da Shi, gare Shi muka dogara. Saboda haka, za ku san wanda yake a cikin bata bayyananniya."'' --[[Qur'an]] 67:29
#: ''Say, "Have you considered: if your water was to become sunken [into the earth], then who could bring you flowing water?" <> Ka ce: "Ko kun gani, idan ruwanku ya wãyi gari faƙaƙƙe, to, wãne ne zai zo muku da ruwa wani mai ɓuɓɓuga?" =  Ka ce, "Ko kun gani, idan ruwan shanku ya nutse fa, to, wane ne zai zo maku da ruwan sha?"'' --[[Qur'an]] 67:30
#: ''Say, "Have you considered: if your water was to become sunken [into the earth], then who could bring you flowing water?" <> Ka ce: "Ko kun gani, idan ruwanku ya wãyi gari faƙaƙƙe, to, wãne ne zai zo muku da ruwa wani mai ɓuɓɓuga?" =  Ka ce, "Ko kun gani, idan ruwan shanku ya nutse fa, to, wane ne zai zo maku da ruwan sha?"'' --[[Qur'an]] 67:30
#: ''Nun. By the pen and what they inscribe, <> Ñ. Na rantse da alƙalami da abin da (marubũta) suke rubũtãwa. '' --[[Qur'an]] 68:1
#: ''Nun. By the pen and what they inscribe, <> Ñ. Na rantse da alƙalami da abin da (marubũta) suke rubũtãwa. =  NuN,* Na rantse da alqalamii da abin da (mutane) suke rubutawa.'' --[[Qur'an]] 68:1
#: ''You are not, [O Muhammad], by the favor of your Lord, a madman. <> Kai, sabõda ni'imar Ubangijinka, bã mahaukaci kake ba. '' --[[Qur'an]] 68:2
#: ''You are not, [O Muhammad], by the favor of your Lord, a madman. <> Kai, sabõda ni'imar Ubangijinka, bã mahaukaci kake ba. =  Ka kai ga samun ni'imar Ubangijinka; ba mahaukaci kake ba.'' --[[Qur'an]] 68:2
#: ''And indeed, for you is a reward uninterrupted. <> Kuma, lalle, haƙĩƙa kanã da lãdar da bã ta yankewa. '' --[[Qur'an]] 68:3
#: ''And indeed, for you is a reward uninterrupted. <> Kuma, lalle, haƙĩƙa kanã da lãdar da bã ta yankewa. =  Kuma kana da ladar da ba ta cancanta.'' --[[Qur'an]] 68:3
#: ''And indeed, you are of a great moral character. <> Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hãlãyen kirki, manya. '' --[[Qur'an]] 68:4
#: ''And indeed, you are of a great moral character. <> Kuma, lalle haƙiƙa kana a kan hãlãyen kirki, manya. =  Kuma kana a kan manyan halaye na kirki.'' --[[Qur'an]] 68:4
#: ''So you will see and they will see <> Don haka, zã ka gani, sũ kuma zã su gani. '' --[[Qur'an]] 68:5
#: ''So you will see and they will see <> Don haka, zã ka gani, sũ kuma zã su gani. =  Don haka, za ka gani, su kuma za su gani.'' --[[Qur'an]] 68:5
#: ''Which of you is the afflicted [by a devil]. <> Ga wanenku haukã take. '' --[[Qur'an]] 68:6
#: ''Which of you is the afflicted [by a devil]. <> Ga wanenku haukã take. =  Wanda wanenku ne aka la’anta.'' --[[Qur'an]] 68:6
#: ''Indeed, your Lord is most knowing of who has gone astray from His way, and He is most knowing of the [rightly] guided. <> Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkinSa. Kuma Shi ne Mafi sani ga mãsu shiryuwa. '' --[[Qur'an]] 68:7
#: ''Indeed, your Lord is most knowing of who has gone astray from His way, and He is most knowing of the [rightly] guided. <> Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkinSa. Kuma Shi ne Mafi sani ga mãsu shiryuwa. =  Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga wanda ya bata daga tafarkinSa, Kuma Shi ne Mafi sani ga masu shiryuwa.'' --[[Qur'an]] 68:7
#: ''Then do not obey the deniers. <> Saboda haka kada ka bi mãsu ƙaryatãwa. '' --[[Qur'an]] 68:8
#: ''Then do not obey the deniers. <> Saboda haka kada ka bi mãsu ƙaryatãwa. =  Saboda haka kada ka bi masu qaryatawa.'' --[[Qur'an]] 68:8
#: ''They wish that you would soften [in your position], so they would soften [toward you]. <> Sunã fatar ka sassauta, su kuma sũ sassauta. '' --[[Qur'an]] 68:9
#: ''They wish that you would soften [in your position], so they would soften [toward you]. <> Sunã fatar ka sassauta, su kuma sũ sassauta. =  Suna fatar ka gajarta, domin su ma su gajarta.'' --[[Qur'an]] 68:9
#: ''And do not obey every worthless habitual swearer <> Kada ka bi dukkan mai yawan rantsuwa, walãkantacce. '' --[[Qur'an]] 68:10
#: ''And do not obey every worthless habitual swearer <> Kada ka bi dukkan mai yawan rantsuwa, walãkantacce. =  Kada ka bi dukkan mai yawan rantsuwa, walakantacce.'' --[[Qur'an]] 68:10
#: ''[And] scorner, going about with malicious gossip - <> Mai zunɗe, mai yãwo da gulma. '' --[[Qur'an]] 68:11
#: ''[And] scorner, going about with malicious gossip - <> Mai zunɗe, mai yãwo da gulma. =  Mai jafa’i, mai anamimanci.'' --[[Qur'an]] 68:11
#: ''A preventer of good, transgressing and sinful, <> Mai hana alhẽri mai zãlunci, mai zunubi. '' --[[Qur'an]] 68:12
#: ''A preventer of good, transgressing and sinful, <> Mai hana alhẽri mai zãlunci, mai zunubi. =  Mai hana alheri, mai zalunci, mai zunubi.'' --[[Qur'an]] 68:12
#: ''Cruel, moreover, and an illegitimate pretender. <> Mai girman kai, bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri). '' --[[Qur'an]] 68:13
#: ''Cruel, moreover, and an illegitimate pretender. <> Mai girman kai, bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri). =  Butili, bayan haka kuma zanimi (hadama).'' --[[Qur'an]] 68:13
#: ''Because he is a possessor of wealth and children, <> Sabõda yã kasance mai dũkiya da ɗiya. '' --[[Qur'an]] 68:14
#: ''Because he is a possessor of wealth and children, <> Sabõda yã kasance mai dũkiya da ɗiya. =  Duk da cewa ya kasance mai dukiya da ‘ya’ya.'' --[[Qur'an]] 68:14
#: ''When Our verses are recited to him, he says, "Legends of the former peoples." <> Idan ana karanta masa ãyõyinMu, sai ya ce: "Tatsũniyõyin mutãnen farko ne." '' --[[Qur'an]] 68:15
#: ''When Our verses are recited to him, he says, "Legends of the former peoples." <> Idan ana karanta masa ãyõyinMu, sai ya ce: "Tatsũniyõyin mutãnen farko ne." =  Idan aka karanta masa ayoyinMu, sai ya ce, "Tatsuniyoyin mutanen zamanin da ne."'' --[[Qur'an]] 68:15
#: ''We will brand him upon the snout. <> Zã Mu yi masa alãma a kan hanci. '' --[[Qur'an]] 68:16
#: ''We will brand him upon the snout. <> Zã Mu yi masa alãma a kan hanci. =  Za Mu yi masa alama a kan fuska.'' --
#: ''Indeed, We have tried them as We tried the companions of the garden, when they swore to cut its fruit in the [early] morning <> Lalle Mun jarrabe su kamar yadda Muka jarrabi mãsu gonar lambu, a lokacin da suka yi rantsuwa, wai lalle zã su girbe amfãninta, suna mãsu asubanci. '' --[[Qur'an]] 68:17
#: ''Without making exception. <> Kuma (suka yi niyya), bã su kõ tõgẽwa. '' --[[Qur'an]] 68:18
#: ''So there came upon the garden an affliction from your Lord while they were asleep. <> Wani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci. '' --[[Qur'an]] 68:19
#: ''And it became as though reaped. <> Sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare. '' --
#: ''Have you seen the one who denies the Recompense? <> Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? =  Shin, ka san wanda ke qaryata addini?'' --[[Qur'an]] 107:1
#: ''Have you seen the one who denies the Recompense? <> Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? =  Shin, ka san wanda ke qaryata addini?'' --[[Qur'an]] 107:1
#: ''For that is the one who drives away the orphan <> To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). =  To, wannan shi ne wanda wulakanta marayu.'' --[[Qur'an]] 107:2
#: ''For that is the one who drives away the orphan <> To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). =  To, wannan shi ne wanda wulakanta marayu.'' --[[Qur'an]] 107:2
Line 6,213: Line 6,250:
#: ''Nor will you be worshippers of what I worship. <> "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." =  "Kuma ku, ba za ku taba zama masu bauta wa abin da nike bauta wa ba."'' --[[Qur'an]] 109:5
#: ''Nor will you be worshippers of what I worship. <> "Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." =  "Kuma ku, ba za ku taba zama masu bauta wa abin da nike bauta wa ba."'' --[[Qur'an]] 109:5
#: ''For you is your religion, and for me is my religion." <> "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." =  Addininku na gare ku, kuma addinina na gare ni.'' --[[Qur'an]] 109:6
#: ''For you is your religion, and for me is my religion." <> "Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." =  Addininku na gare ku, kuma addinina na gare ni.'' --[[Qur'an]] 109:6
#: ''When the victory of Allah has come and the conquest, <> Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara. =  Idan taimakon ALLAH ya zo da cin nasara.'' --[[Qur'an]] [[Quran/110]]:1
#: ''When the victory of Allah has come and the conquest, <> Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara. =  Idan taimakon ALLAH ya zo da cin nasara.'' --[[Qur'an]] 110:1
#: ''And you see the people entering into the religion of Allah in multitudes, <> Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya. =  Kuma ka ga mutane suna shiga addinin ALLAH, qungiya-qungiya.'' --[[Qur'an]] 110:2
#: ''And you see the people entering into the religion of Allah in multitudes, <> Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya. =  Kuma ka ga mutane suna shiga addinin ALLAH, qungiya-qungiya.'' --[[Qur'an]] 110:2
#: ''Then exalt [Him] with praise of your Lord and ask forgiveness of Him. Indeed, He is ever Accepting of repentance. <> To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne. =  To, ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, Shi ne Mai karbar tuba.'' --[[Qur'an]] 110:3
#: ''Then exalt [Him] with praise of your Lord and ask forgiveness of Him. Indeed, He is ever Accepting of repentance. <> To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne. =  To, ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, Shi ne Mai karbar tuba.'' --[[Qur'an]] 110:3
Line 6,236: Line 6,273:
#: ''Who whispers [evil] into the breasts of mankind - <> "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." =  "Wanda ke sanya wasuwasi a cikin sadarin mutane."'' --[[Qur'an]] 114:5
#: ''Who whispers [evil] into the breasts of mankind - <> "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." =  "Wanda ke sanya wasuwasi a cikin sadarin mutane."'' --[[Qur'an]] 114:5
#: ''From among the jinn and mankind." <> "Daga aljannu da mutane." =  "Daga aljannu da mutane."'' --[[Qur'an]] 114:6
#: ''From among the jinn and mankind." <> "Daga aljannu da mutane." =  "Daga aljannu da mutane."'' --[[Qur'an]] 114:6






[[Category:Quran]]
[[Category:Quran]]