More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2,270: | Line 2,270: | ||
# ''Say, "If the sea were ink for [writing] the words of my Lord, the sea would be exhausted before the words of my Lord were exhausted, even if We brought the like of it as a supplement." <> Ka ce: "Dã tẽku ta kasance tawada ga (rubũtun) kalmõmin Ubangijina, lalle ne dã tẽkun ta ƙãre a gabãnin kalmõmin Ubangijĩna su ƙãre, kuma kõda mun jẽ da misãlinsa dõmin ƙari." = Ka ce, “Idan da ruwan teku tawada ce ga (abin rubutun) kalmomin Ubangijina, da tekun ta qare, kalmomin Ubangijina basu qare ba, kuma ko da mun ninka misalin tawadar ne.”'' --[[Qur'an]] 18:109 | # ''Say, "If the sea were ink for [writing] the words of my Lord, the sea would be exhausted before the words of my Lord were exhausted, even if We brought the like of it as a supplement." <> Ka ce: "Dã tẽku ta kasance tawada ga (rubũtun) kalmõmin Ubangijina, lalle ne dã tẽkun ta ƙãre a gabãnin kalmõmin Ubangijĩna su ƙãre, kuma kõda mun jẽ da misãlinsa dõmin ƙari." = Ka ce, “Idan da ruwan teku tawada ce ga (abin rubutun) kalmomin Ubangijina, da tekun ta qare, kalmomin Ubangijina basu qare ba, kuma ko da mun ninka misalin tawadar ne.”'' --[[Qur'an]] 18:109 | ||
# ''Say, "I am only a man like you, to whom has been revealed that your god is one God. So whoever would hope for the meeting with his Lord - let him do righteous work and not associate in the worship of his Lord anyone." <> Ka ce: "Nĩ, mutum ne kawai kamarku, anã yin wahayi zuwa gare ni cewa: Lalle ne, Abin bautawarku, Abin bautawa Guda ne, sabõda haka wanda ya kasance yanã fãtan haɗuwa da Ubangijinsa, to, sai ya yi aiki na ƙwarai. Kuma kada ya haɗa kõwa ga bauta wa Ubangijinsa." = Ka ce, “Ni mutum ne kawai kamarku, ana yin wahayi zuwa gare ni cewa: Abin bautawarku Daya ne. Saboda haka, wadanda suke fatan su hadu da Ubangijinsu, to sai su aikata ayyuka na qwarai, kuma kada su hada kowa ga bauta ga UbangijinSa.”'' --[[Qur'an]] 18:110 | # ''Say, "I am only a man like you, to whom has been revealed that your god is one God. So whoever would hope for the meeting with his Lord - let him do righteous work and not associate in the worship of his Lord anyone." <> Ka ce: "Nĩ, mutum ne kawai kamarku, anã yin wahayi zuwa gare ni cewa: Lalle ne, Abin bautawarku, Abin bautawa Guda ne, sabõda haka wanda ya kasance yanã fãtan haɗuwa da Ubangijinsa, to, sai ya yi aiki na ƙwarai. Kuma kada ya haɗa kõwa ga bauta wa Ubangijinsa." = Ka ce, “Ni mutum ne kawai kamarku, ana yin wahayi zuwa gare ni cewa: Abin bautawarku Daya ne. Saboda haka, wadanda suke fatan su hadu da Ubangijinsu, to sai su aikata ayyuka na qwarai, kuma kada su hada kowa ga bauta ga UbangijinSa.”'' --[[Qur'an]] 18:110 | ||
==2== | |||
# | |||
[[Category:Quran]] | [[Category:Quran]] |