More actions
Created page with "== Noun == {{suna|garma|garemani|garmuna}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita..." |
No edit summary |
||
Line 6: | Line 6: | ||
# inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu. | # inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu. | ||
# abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa. | # abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa. | ||
# (a) A large [[hoe]]. (Cf. ba-kukiya; saba'da.) | |||
# (b) garma uwar rufi, an expression used of a reticent, secretive person because he is like a hoe which covers up weeds when used in farm work. (= tadali.) | |||
# Favouring one person above his fellows. {{syn|gatanci}} | |||
#: ''an yi mana '''garma'''.'', said by those who have not had a share in gifts given to other members of the company in which they were. '' | |||
#: ''inuwar dare ba da '''garma''' <> the shades of night fall on all alike.'' | |||
#: ''Allah ba/ ya/ '''garma''', <> God sends rain on all alike.'' |
Revision as of 11:36, 7 July 2017
Noun
f
- wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita.
- garma ƙare aiki = watau mutum mai aiki da yawa <> a workaholic.
- inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.
- abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa.
- (a) A large hoe. (Cf. ba-kukiya; saba'da.)
- (b) garma uwar rufi, an expression used of a reticent, secretive person because he is like a hoe which covers up weeds when used in farm work. (= tadali.)
- Favouring one person above his fellows.
- Synonym: gatanci
- an yi mana garma., said by those who have not had a share in gifts given to other members of the company in which they were.
- inuwar dare ba da garma <> the shades of night fall on all alike.
- Allah ba/ ya/ garma, <> God sends rain on all alike.