|
|
Line 9: |
Line 9: |
| * replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc | | * replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc |
| * Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1 | | * Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1 |
|
| |
| ==[[caf]]==
| |
| ==Adverb==
| |
| # kalma mai nuna gwaninta wajen cafe abin da aka jeho. <> {adv.}. Used with [[cafe]] q.v. to express the idea of making an adroit catch of something thrown. e.g.
| |
| ## '''''caf''' ya cafe.'' (= [[caraf]])
| |
| ## ''ya cafe lemo '''caf'''.''
| |
|
| |
| ==[[cafa]]==
| |
| #REDIRECT [[cafe]]
| |
|
| |
| ==[[cafala]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # {n.f.}. (Katsina) A young pullet. (= [[shafala]].) <> 'yar tsakon kaza. {{syn|shafala}}
| |
|
| |
| ==[[caf-caf]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # kalma mai nuna yawautar mai, musamman cikin abinci. {n.f.}. Used in:
| |
| ## '' '''caf-caf''' da mai ta fi '''caf-caf''' da ruwa <> 'tis better to choose a friend who is a man of substance than a poor person.''
| |
| ## '' '''caf-caf''' da mai ba ta 'bata tuwo <> however good a thing may be it will not be spoilt by being improved.''
| |
| ==Adverb==
| |
| # {{cx|adverb}} kalma mai nuna tsananin sayuwar abu. <> Readily (of or for sale). e.g.
| |
| ## ''yana sayuwa '''caf-caf''' kamar waina. <> it is being quickly bought up.''
| |
| ## ''in an kai kasuwa, '''caf-caf''' sai ku'din <> if it is taken to the market it will be readily bought.
| |
| # kalma mai nuna dacewar ado da mutum. <> expresses being fashionable.
| |
| ## ''ya yi ado '''caf-caf''' <> he was smartly dressed.''
| |
|
| |
| ==[[cafdi]], [[cafd'i]]==
| |
| #REDIRECT [[cafɗi]]
| |
| ==[[cafɗi]]==
| |
| # Kalmar da ake amfani da ita wajen nuna ƙi ko rashin yarda da wata magana ko faruwar wani abu.
| |
| # kalma mai nuna mamakin abu. <> expresses surprise e.g. [[wow]], [[woah]].
| |
|
| |
| ==[[cafe]]==
| |
| ==Hausa Verb==
| |
| # [[kame]] abin da ya faɗi ko aka jefo. <> to [[catch]], [[swoop]].
| |
| ## ''ɗan was an hoto ya jefa garma sama ya '''cafe'''.''
| |
| # ribce wani abu.
| |
| # karɓe magana.
| |
| # yin ciniki cikin ciniki.
| |
| {{also|cafa}}
| |
|
| |
| ==Hausa Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # yi wa gida ado daga waje da makuba ko bagaruwa ko wata laka. <> cover outside walls of a mud-brick house with mud so as to protect it from eroding during the rain. {{syn|yaɓe}}
| |
|
| |
| ==[[caffa]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
| |
| # yin [[mubaya'a]] ga wani mutum da ya sami sarauta.
| |
| # [caffa"; cappa"] {n.f.}. Attaching oneself to a person of influence for the advantage of his protection, and in return being to a certain extent at his call; volunteering one's [[allegiance]] to p. e.g.
| |
| ## ''ya kai masa '''caffa'''. = ya yi '''caffa'''. gare shi <> he pledge '''allegiance''' to him.''. (= cafha. capha.)
| |
|
| |
| ==[[cafi]]==
| |
| # [[yaɓe]].
| |
|
| |
| ==[[cafiya]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
| |
| # kame abin da ya faɗo ko aka jefo. <> catching something thrown in the air. {{syn|cafka|cafkiya}}
| |
| # [cafiya/] {n.f.}. [[catching]] a thing thrown, &c. (Vide cafe I.) e.g.
| |
| ## '' '''cafiya''' ya yi <> he '''[[caught]]''' it.''
| |
| ## '' '''cafiya''' gare shi <> he is a good '''[[catcher]]'''.''
| |
|
| |
| ==[[cagada]]==
| |
| # [[karkiya]].
| |
|
| |
| ==[[cagade]]==
| |
| # [[cecekuce]]. {{syn|cagwade}}
| |
|
| |
| ==[[cagwade]]==
| |
| #REDIRECT [[cagade]]
| |
|
| |
| ==[[cai]]==
| |
| #[cai] {adv.}. emphasizes <> kalma mai nuna tsananin [[wayo]]n mutum ko zaƙin abu...
| |
| ## (a) [[cunning]].
| |
| ### ''yina da wayo '''cai'''. <> he is '''quiet cunning'''.''
| |
| ## (b) The flavour described under zak'i. e.g. yina da zak'i cai. (= cwai; cwan; cai-cai.)
| |
| ### ''shayi ya yi zaƙi '''cai'''! <> the tea's very sweet I tell ya!''
| |
| {{also|zaƙwai|cai-cai}}
| |
|
| |
| ==[[caja]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # bincikar mutum ko kaya. <> a [[search]] or [[investigation]] of a person or object. {{syn|caza}}
| |
| ==Verb==
| |
| [[caja]] | [[caje]] | [[caji]] (also means to [[charge]]) | [[cajo]] | [[caju]]
| |
| # bincike mutum ko kaya. <> searching or investigating a person or thing.
| |
| # gasa baturin mota a wutar lantarki don ya ƙara ƙarfin wuta.
| |
|
| |
| ==[[caji]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # bincike ko tuhuma. <> investigation.
| |
| # '''caji''' ofis = caj ofis <> police station. wato ofishin 'yan sanda.
| |
| # {{cx|English}} [[charge]].
| |
|
| |
| ==[[cak]]==
| |
| # kalma mai nuna ɗaukewar abu ko tsayawarsa gaba ɗaya. <> [[completely|Completely]].
| |
| ## ''Ruwan sama ya ɗauke '''cak'''. <> the rain has '''completely''' ceased.''
| |
| # [cak] {adv.}. Completely. e.g. [ruwa/ ya/ 'da>uka/+ ca+k], ya/ tashi daga gari cak. he left the town with all his household and belongings. an 'dauke kaya cak, the loads have all been taken. (Vide cancak; 'dan'dak; kacokan; tak.) ya yi kama da shi cak, he is just like him. (= daidai; yak; sak.)
| |
|
| |
| ==[[caka]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
| |
| # ɗaya daga cikin nau'o'in katuna irin na wasan karta mai alamar rassa guda uku. <> clubs (in playing cards).
| |
| ==Verb==
| |
| [[caka]] | [[caki]] | [[cako]] | [[caku]] | [[cake]]
| |
| # to [[stab]], [[poke]]. hit with a sharp point, [[prick]]. <> soke abu da mashi ko wani abu mai tsini. {{syn|daɓa|soka|nasa|zurɓaɓa|zuƙuma|burma|kirɓa}}
| |
| ## ''ya '''caka''' caki dan-wake da tsinke. <> he '''poked''' around the beans with stick.''
| |
| # [[peck]] (by [[fowl]])
| |
|
| |
| ==[[cakaɗiɗi]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # surutun banza. <> useless banter or discussion.
| |
| # [[fallasa]]. {{syn|cakaɗi|cakacaka|cecekuce}}
| |
| # [ca"ka"'di/+'di/+] {n.m.}. [[chatter]]; harping on a thing. e.g.
| |
| ## ''ana '''cakaɗiɗi''' da raina <> I am being talked about; my faults are being exaggerated.''
| |
| ==[[cakadidi]], [[cakad'id'i]], [[cakaɗi]]==
| |
| #REDIRECT [[cakaɗiɗi]]
| |
|
| |
| ==[[cakaftu]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # surutun da ba ya da kai da gindi.
| |
| # shagali da kuɗi.
| |
| # [[fifiƙewa]] a magana.
| |
| # {n.m.}. Monopolizing a conversation, incessant chatter by one person in a company. (Vide [[tsattsarewa]].)
| |
|
| |
| ==[[cakaikai]]==
| |
| # mutum mai yawan [[surutu]]. <> [[talkative]], [[verbose]].
| |
|
| |
| ==[[cakalkale]]==
| |
| # [[caɓe]].
| |
|
| |
| ==[[cakankami]]==
| |
| ==Noun==
| |
| {{noun|cakankami|cakankamai}}
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # wata irin munduwa mai 'yan kacau-kacau da ake sa wa yara a ƙafa. <> {n.m.} Metal anklets worn by children. (= barambajau; cf. k'oroso.)
| |
|
| |
| ==[[cakaniya]]==
| |
| # [[hayaniya]] <> [[noise]]. {{syn|surutu}}
| |
|
| |
| ==[[cakansami]]==
| |
| ==Noun==
| |
| {{noun|cakansami|cakansamai}}
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # wani irin abu da 'yan rawa ke ɗaurawa a ƙafa mai kacau-kacau. <> A kind of rattle, metal or otherwise, worn round the ankles by dancers. (Vide koroso.) {{syn|camankashi|cakau|cikansami|akayau|kacakau}}
| |
| # wasu ƙarafa masu amo da ke yi wa [[doki]] ado da su. <> Small metal tinkling ornaments for a [[horse]]'s headgear. (=(Go.) camankashi; (K.) cika-saura.)
| |
| # A form of bird-scarer. (= rorami.)
| |
| ==[[cakansamai]]==
| |
| ==Noun==
| |
| {{noun|cakansami|cakansamai}}
| |
| # {{plural of|cakansami}}
| |
| # Litter of leaves and other rubbish.
| |
|
| |
| ==[[cakara]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
| |
| # wata irin saiwar wani tsiro a daji da ake ci. <> [ca"ka"ra/+] {n.m.}. A wild edible root. (Vide Dal under tsakara.)
| |
|
| |
| ==[[cakarkari]]==
| |
| ==Noun==
| |
| {{noun|cakarkari|cakarkarai}}
| |
| [[cakarkari]] = <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | [[cakarkara]] = <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>
| |
| # kwarkwaro na tare zare ko na jan igiya a bakin kwakware.
| |
| # gawar da ake ɗaurawa a kan dabino don korar tsuntsaye.
| |
| # mutum-mutumin da ake kafewa a gona don korar tsuntsaye.
| |
| # {n.m. no pl.} Part of a wide loom, made from metal and the kernel of dum palm fruit. (= cakarkara; (Go.) mac'iriri; (Mar.) mak'iriri; cf. kwalankwalama; kwarkwaro; 'dan butsil; burar gwauro)
| |
|
| |
| ==[[cakarkara]]==
| |
| # female (<abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]) version of [[cakarkari]]
| |
| # The name of a variety of nightjar. (= [[takarakara]]; dauga.)
| |
| # A revolving cylinder for helping in drawing water from a well.
| |
| # A device for scaring birds from date trees. (= hana makara.)
| |
|
| |
| ==[[cakasam]]==
| |
| # [[duguzum]].
| |
|
| |
| ==[[cakau]]==
| |
| # [[cakansami]].
| |
|
| |
| ==[[cakaura]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="feminine gender"><i>f</i></abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
| |
| # haƙoran da suka fito waje. <> outward facing visible teeth. Protuberant teeth, also the possessor of same.
| |
| # goron-biri wanda aka gasa. <> Any roasted monkey-nuts. Monkey nuts shelled; boiled, salted, and then roasted.
| |
| # [[cakkyare]] ko [[lalaje]]/[[lalajo]].
| |
| # Cadging at feasts by professional beggars.
| |
| # wata irin ƙasa. <> a type of sand. A kind of [[soil]]. (= karka.) {{syn|karka}}
| |
|
| |
| ==[[caki]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # goran da aka saka tsakuwa a ciki don kaɗawa.
| |
| # yin maguɗi wajen cacar wuri.
| |
| # kaɗa wutsiyar da doki ke yi. {{syn|yafi}}
| |
| ==Noun 2==
| |
| {{noun|caki|none}}
| |
| {{noun|check}}
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # takardar da ake ba mai ajiyar kuɗi a banki don amfani da ita yayin da yake son karɓar kuɗi. {{syn|cek|cak}}
| |
|
| |
| ==[[cakina]]==
| |
| ==Noun==
| |
| <abbr title="masculine gender"><i>m</i></abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
| |
| # wata irin cuta da ke kama ƙafar kuturu. <> A word which, occurring only in songs, refers to a leper's diseased foot.
| |
| # = [[tunkuza]] q.v.
| |
|
| |
| ==[[cakine]]==
| |
| #REDIRECT [[caɓe]]
| |