More actions
Created page with "=== Noun === {{noun|consumer}} {{suna|mai ciniki|masu ciniki}} # A '''consumer''' is someone who buys or uses goods or services. <> mai siyayya ko ciniki. ## '..." |
No edit summary |

Line 1: | Line 1: | ||
== Noun == | |||
{{noun|consumer}} | {{noun|consumer}} | ||
{{suna|mai ciniki|masu ciniki}} | {{suna|mai ciniki|masu ciniki}} | ||
# A '''consumer''' is someone who buys or uses [[good]]s or [[services]]. <> mai [[siyayya]] ko [[ciniki]]. | {{suna|mai siya|masu siyayya}} | ||
# {{cx|usually plural}} consumer goods <> kayayyakin masarufi. | |||
# A '''consumer''' is someone who buys or uses [[good]]s or [[services]]. <> mai [[siyayya]] ko [[ciniki]]. mai kashe kudi. mai saya. {{synonyms|purchaser|buyer|customer|shopper|user|end user|client|patron|the public|the market}} | |||
## ''Successful ads employ clever words and pictures to appeal to the longings and fancies of the '''consumer'''. <> ’Yan talla suna amfani da abin armashi da hotuna masu kyau da na marmari domin su jawo '''masu ciniki'''. | ## ''Successful ads employ clever words and pictures to appeal to the longings and fancies of the '''consumer'''. <> ’Yan talla suna amfani da abin armashi da hotuna masu kyau da na marmari domin su jawo '''masu ciniki'''. | ||
## ''But it remains to be seen whether '''consumers''' who are armed with this knowledge change their shopping habits at the meat counter. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Sai dai, saura ya rage ga '''masu [[saye]]'''n nama idan suka samu fahimta ko za su sauya dabi'arsu wajen sayen naman. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ## ''But it remains to be seen whether '''consumers''' who are armed with this knowledge change their shopping habits at the meat counter. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> Sai dai, saura ya rage ga '''masu [[saye]]'''n nama idan suka samu fahimta ko za su sauya dabi'arsu wajen sayen naman. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
## ''This world’s advertising elements try to build in us a desire for a flood of consumer goods that we do not need. <> Ta wurin talla, wannan duniya tana sa mu yi sha’awar sayan kaya da yawa da ba ma bukata. | |||
## ''You young ones, do not believe all the world’s advertising about consumer goods and thus make unreasonable demands for expensive brands of clothing or for other items. <> Matasa, kada ku gaskata da dukan tallace-tallace na duniya game da '''kayayyaki''' kuma da haka ku riƙa bukatar tufafi ko kuma wasu kayayyaki masu tsada. | |||
## ''These “missiles” could also be temptations to be materialistic, causing us to become preoccupied with buying many consumer goods and even inducing us to compete with those who have fallen into an ostentatious lifestyle. <> Waɗannan “dabaru” za su iya zama gwaji na son abin duniya, da za su sa mu shagala da sayan kaya masu yawa da kuma sa mu riƙa gasa da waɗanda suke nuna arziki ta salon rayuwarsu. | |||
## ''Successful ads employ clever words and pictures to appeal to the longings and fancies of the consumer. <> ’Yan talla suna amfani da abin armashi da hotuna masu kyau da na marmari domin su jawo masu ciniki. |