More actions
No edit summary |
No edit summary |

Line 1: | Line 1: | ||
#mai hauka, [[mahaukaci]] | #mai hauka, [[mahaukaci]] | ||
#jin haushi | #jin haushi | ||
===[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[mad]]=== | |||
# [[mad]]. <> [[fushi]], [[haukacewa]], [[sukuwa]]. | |||
## ''Your Mom is mad at me, and sometimes when people are angry, they say things that aren’t kind.” <> Mahaifiyarka tana fushi da ni, kuma a wani lokaci, mutane sukan yi baƙar magana idan ransu ya ɓace.” | |||
## ''Regarding his feelings about Christ’s followers, he confessed: “I was extremely mad against them.” <> Ya ce “Na fai hauka saboda su.” (A. M. | |||
## ''13 Married Christians need to avoid practices that degrade marital relations, such as those that are so common in today’s sex-mad world. <> 13 Kiristoci ma’aurata suna bukatar su guje wa ayyukan da ke ƙasƙantar da dangantakar aure, kamar waɗanda suka zama gama gari a wannan duniyar da ta cika da lalata. | |||
## ''(1 Peter 4:4) Historian Will Durant wrote that Christians “were troubling the pleasure-mad pagan world with their piety and their decency.” <> (1 Bitrus 4:4) Will Durant wani ɗan tarihi ya rubuta cewa “arna masu hauƙan son annashuwa suna jin haushin [Kiristoci] domin suna yin nagarta kuma suna da tsoron Allah.” | |||
## ''Perceiving that courageous Jehu was in one of the chariots, the watchman exclaimed: “It is with madness that he drives.” <> Da ya lura cewa Jehu mai gaba gaɗi yana kan ɗaya cikin karusar, mai tsaron ya ce: “Yana sukuwa da hauka.” | |||
## ''(Esther 3:5; 6:10-12; 7:9, 10) What about haughty Nebuchadnezzar, who was stricken with madness at the height of his power? <> (Esta 3:5; 6:10-12; 7:9, 10) Nebukadnezzar mai girman kai, wanda ya haukace duk da ƙarfin ikonsa kuma fa? | |||
## ''17 Genuine Christians today need to guard against being unduly influenced by the pleasure-mad spirit of this world. <> 17 Kiristoci na gaskiya a yau suna bukatan su mai da hankali kada halin wannan duniya da ke sa mutane su biɗi nishaɗi ko ta yaya ya rinjaye su. | |||
## ''What may happen then?— Yes, they may get mad at one another. <> Menene zai faru?— Sai su yi fushi da junansu. | |||
## ''In today’s sex-mad world, what is called an affair (a euphemism for infidelity) or a one-night stand (casual fornication) has become the daily fare for a hedonistic generation bent on having a good time at all costs. <> A duniya da ta haukace da jima’i, abin da ake kira sha’ani ko kwanan gida ya zama abu na kullum ga wannan tsara mai son nishaɗi wadda ta dage sai ta sami nishaɗi ko ta yaya. | |||
## ''(1 Timothy 1:13) Although some of his relatives may already have become Christians, he said of his own attitude toward Christ’s followers: “Since I was extremely mad against them, I went so far as to persecuting them even in outside cities.” <> (1 Timoti 1:13) Wataƙila wasu daga cikin ’yan’uwansa sun zama Kiristoci, ya ce game da hali da ya nuna wa mabiyan Kristi: “Don kuma tsananin fushi da su, sai da na fafare su har waɗansu garuruwa na ƙetaren iyaka, ina tsananta musu.” | |||
## ''As a result, the journal warns: “The world threatens to sink into madness.” <> Saboda haka, wannan jaridar ta ba da kashedi: “Kamar dukan duniya ta kusan haukacewa.” | |||
[17-08-14 12:53:53:268 EDT] |