Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

meant: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 5: Line 5:
</html>
</html>
[[Category:Terms with audio]]
[[Category:Terms with audio]]


==Verb==
==Verb==
Line 13: Line 12:
#:''Don't act like you don't understand me. You know what I '''meant'''! <> Kar ka yi kamar ba ka san abinda na ke fahimce ni ba. Ka san abinda na ke nufi mana!''
#:''Don't act like you don't understand me. You know what I '''meant'''! <> Kar ka yi kamar ba ka san abinda na ke fahimce ni ba. Ka san abinda na ke nufi mana!''
#:''That was my favorite [[dress]]; it really '''meant''' a lot to me. <> Tufafin da na fi so ne wancan; yana da matuƙar tasiri a gare ni.''
#:''That was my favorite [[dress]]; it really '''meant''' a lot to me. <> Tufafin da na fi so ne wancan; yana da matuƙar tasiri a gare ni.''
==[[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[meant]] ==
[[ma'ana]], [[nufi]].
# {{cx|verb}} [[nufa]] <> [[address]], [[aim]], [[imply]], [[intend]], [[mean]];
[17-08-14 18:12:53:731 EDT]
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[meant]]==
# [[meant]]. <> [[hakan]] na [[nufin]], [[ma'anar]], [[nufa]], [[nufi]], , [[ta]], [[tana nufin]], [[yake nufi]], [[yake]], [[yana nufin]].
## ''34:23) That often <strong class="keyword">meant</strong> leaving fields and shops behind and traveling for days on foot along dusty roads. <> 34:23) Sau da yawa, <strong class="keyword">hakan</strong> ya bukaci barin gonaki da shaguna don yin tafiya na kwanaki da kafa a hanyoyi masu ƙura.
## ''3 A Word That <strong class="keyword">Meant</strong> So Much! <> 3 Wata Kalma da <strong class="keyword">Take</strong> Ratsa Zuciya!
## ''In his case, these times <strong class="keyword">meant</strong> seven years of 360 days each, or 2,520 days. <> A nasa batun, waɗannan lokatan suna <strong class="keyword">nufin</strong> shekaru bakwai masu kwana 360 kowacce, ko kuwa kwanaki 2,520.
## ''In any case, you cherish the hope of living what the Bible calls “the real life”—life as Jehovah <strong class="keyword">meant</strong> us to live it, with eternity in view.—1 Timothy 6:19. <> Ko yaya dai, kana ƙaunar begen yin rayuwar da Littafi Mai Tsarki yake kira “hakikanin rai” wato irin rayuwar da Jehobah <strong class="keyword">yake</strong> so mu yi, har abada.—1 Timothawus 6:19.
## ''6 What is <strong class="keyword">meant</strong> by the word “fornication”? <> 6 Me ake <strong class="keyword">nufi</strong> da kalmar nan “fasikanci”?
## ''Our lifespan is infinitely shorter than he <strong class="keyword">meant</strong> it to be. <> Tsawon rayuwarmu ya ragu sosai fiye da yadda ya <strong class="keyword">nufa</strong>.
## ''This <strong class="keyword">meant</strong> that justice could not be had. <> Wannan <strong class="keyword">yana nufin</strong> cewa ba za su yi gaskiya ba.
## ''If you make such choices now, you will enjoy “the real life,” life as Jehovah God <strong class="keyword">meant</strong> it to be, throughout all eternity! <> Idan ka zaɓi wannan a yanzu, za ka more “rai wanda shi ke hakikanin rai,” rayuwa kamar yadda Jehobah Allah ya <strong class="keyword">nufa</strong> a cikin dukan dawwama!
## ''Learn what Jesus <strong class="keyword">meant</strong> when he said that we should love Jehovah with our whole heart, soul, and mind. <> Ka koya abin da Yesu <strong class="keyword">yake nufi</strong> sa’ad da ya ce mu ƙaunaci Jehobah da dukan zuciyarmu da dukan ranmu da kuma dukan azancinmu.
## ''She observed: “I noticed that even though the book is <strong class="keyword">meant</strong> for children, the subjects discussed can also help us adults think about our personal relationship with Jehovah.” <> Ta lura cewa: “Ko da yake littafin nan domin yara <strong class="keyword">ne</strong>, abubuwa da aka tattauna za su taimake mu mu manya mu yi tunani game da dangantakarmu da Jehobah.”
## ''Rendering honor also <strong class="keyword">meant</strong> being outwardly impressed by a person’s wealth, office, or nobility and therefore according him due attention. <> Ɗaukaka mutum <strong class="keyword">yana</strong> kuma <strong class="keyword">nufin</strong> nuna burgewa don arzikinsa, da matsayinsa kuma saboda hakan a ba shi daraja da ya dace.
## ''What a good lesson this is for any who find it hard to believe that the benefits of Christ’s sacrifice could be <strong class="keyword">meant</strong> for them personally! <> Saboda haka, ka tuna da misalin Bulus idan kana ji kamar zunubanka sun yi tsanani sosai, da har hadayar fansa ta Kristi ba ta isa <strong class="keyword">ta</strong> sa a gafarta maka ba.
## ''7 In referring to our daily bread, Jesus likely <strong class="keyword">meant</strong> our immediate needs. <> 7 Mai yiwuwa, sa’ad da Yesu yake magana game da abincinmu na yau, <strong class="keyword">yana nufin</strong> bukatunmu na yanzu ne.
## ''In Hebrew, the word ka·pharʹ at first probably <strong class="keyword">meant</strong> “cover” or perhaps “wipe off,” and it is also translated “atonement.” <> A Ibrananci, kalmar nan ka·phar’ wataƙila da farko <strong class="keyword">tana nufin</strong> “rufewa” ko kuma “kawarwa,” kuma an fassara ta “kafara.”
## ''I used to break it down into separate parts and try to figure out what each part <strong class="keyword">meant</strong>. <> Nakan rarraba shi don in gane <strong class="keyword">ma’anar</strong> kowane sashe.
## ''What was <strong class="keyword">meant</strong> by the instruction to “inculcate” God’s word in young ones? <> Menene Allah yake <strong class="keyword">nufi</strong> da umurnan nan a “koya” wa yara umurnansa?
## ''What is <strong class="keyword">meant</strong> by the request, “Do not bring us into temptation”? <> Menene wannan roƙon ke <strong class="keyword">nufi</strong>, “Kada ka kai mu cikin jaraba”?
## ''It <strong class="keyword">meant</strong> that Joseph received a double portion of the inheritance. <> Hakan na <strong class="keyword">nufin</strong> cewa Yusufu ya sami kashi biyu na gadōn.
## ''As inspired writings later indicated, this <strong class="keyword">meant</strong> the opportunity to furnish a royal priesthood, kings who would also be priests.—1 Pet. <> Kamar yadda daga baya Nassosi suka nuna, <strong class="keyword">hakan</strong> ya ba su zarafin samun zuriyar firist basarauci, wato, sarakuna da za su zama firistoci.—1 Bit.
## ''That <strong class="keyword">meant</strong> that before long, he could expect to receive elite sports training in Europe, perhaps leading to a professional career. <> <strong class="keyword">Hakan</strong> zai sa a kai shi ƙasar Turai don a horar da shi kuma ya zama tauraro a wasan ƙwallo.
## ''He was primarily occupied with proclaiming the good news of the Kingdom, and he demonstrated what it <strong class="keyword">meant</strong> to be free of the anxieties that come from storing up treasures on earth. <> Ya shagala da aikin sanar da bisharar Mulki, kuma ya nuna <strong class="keyword">ma’anar</strong> kauce wa yin alhini da ke tattare da tara dukiya a duniya.
## ''“This <strong class="keyword">meant</strong> that my wife not only had to look after our young child but also had to care for me, as well as help me with all my medical appointments,” says John. <> Ya ci gaba da cewa: “Hakan yana <strong class="keyword">nufin</strong> cewa matata za ta kula da ɗanmu kuma za ta yi jinyata.
## ''Any last-minute resistance on Dinah’s part <strong class="keyword">meant</strong> little, for he “took her” and “violated her.” <> Dukan wani ƙoƙarin da Dinah ta yi a banza ne, domin ya “kwana da ita” kuma “ya ɓata ta.”
## ''He <strong class="keyword">meant</strong> that the wicked—those who stubbornly refuse to live in harmony with Jehovah’s loving direction—would be destroyed. <> Abin da yake <strong class="keyword">nufi</strong> shi ne, za a halaka miyagu, waɗanda suka ƙi yin rayuwar da ta jitu da ja-gora mai kyau na Jehobah.
## ''Appearing before the king unsummoned could have <strong class="keyword">meant</strong> death. <> Za a iya kashe mutum idan ya je gaban sarki ba tare <strong class="keyword">da</strong> izini ba.
[17-08-14 17:05:57:555 EDT]