More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 14: | Line 14: | ||
# {{cx|idiomatic expression}} biyan kuɗin [[sabulu]] <> [[worthwhile]], worth the [[effort]]. | # {{cx|idiomatic expression}} biyan kuɗin [[sabulu]] <> [[worthwhile]], worth the [[effort]]. | ||
## ''Wannan makasudin kwalliya ce da za ta <strong class="keyword">biya kuɗin sabulu</strong>, ko ba haka ba? <> Is that goal not <strong class="keyword">worth our every effort</strong>? | ## ''Wannan makasudin kwalliya ce da za ta <strong class="keyword">biya kuɗin sabulu</strong>, ko ba haka ba? <> Is that goal not <strong class="keyword">worth our every effort</strong>? | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[sabulu]] == | |||
[[Soap]]. | |||
# {{cx|noun}} [[soap]] <> [[sabulu]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 02:58, 25 August 2017
Hausa
Noun
m
- abin da ake saɓawa don wanke dauɗar jiki ko ta tufa. Ana haɗa shi da ruwa don yin haka. <> soap, a solid or liquid that you use to wash things.
- sabulun toka - wani irin sabulu da ake yi da tokar karan gero a sha don magani.
- Alternate spelling: sabuni (from Arabic) .
Glosbe's example sentences of sabulu
- sabulu. <> soap.
- Wanke hannu da sabulu kāriya ce daga cututtuka kuma zai kāre rayuka. <> Washing the hands with soap and water can prevent illness and actually save lives.
- (idiomatic expression) biyan kuɗin sabulu <> worthwhile, worth the effort.
- Wannan makasudin kwalliya ce da za ta biya kuɗin sabulu, ko ba haka ba? <> Is that goal not worth our every effort?
Google translation of sabulu
Soap.