More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 15: | Line 15: | ||
#yadda aka [[rubuta]] ko faɗi wata maganar | #yadda aka [[rubuta]] ko faɗi wata maganar | ||
#: ''You have to '''word''' it carefully when writing it. <> Dole ka yi [[taka-tsantsan]] a wajen '''rubuta''' abin.'' | #: ''You have to '''word''' it carefully when writing it. <> Dole ka yi [[taka-tsantsan]] a wajen '''rubuta''' abin.'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[word]] == | |||
[[Kalmar]], [[kalma]]. | |||
# {{cx|noun}} [[kalma]] <> [[word]], [[term]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 03:25, 25 August 2017
Noun
- kalma, haruffa
- mene ne ma'anar wannan kalma? <> what is the meaning of this word?
- I am at loss for words <> na rasa abin da zan ce.
- alƙawari <> A word is a promise given to someone.
- gana da; 'yar guntuwar tattaunawa da wani/wata
- Can I have a word with you, John? <> Kana da minti ɗaya mu ɗan yi magana John?
- labari, bushara a kan wani abu <> news
- Mun sami labari cewa mutane uku ne a bankin <> We have received word that there are three people at the bank.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yadda aka rubuta ko faɗi wata maganar
- You have to word it carefully when writing it. <> Dole ka yi taka-tsantsan a wajen rubuta abin.
Google translation of word