Created page with "==Overview== # Lesson Title: Reconciliation-This is an excerpt from a 2014 radio interview about the possibility of reconciliation between Boko Haram and the Nigerian governme..." |
|||
Line 21: | Line 21: | ||
|style="width:50%;"| | |style="width:50%;"| | ||
BARISTA TANIMU KABIRU TURAKI: Gwamnati tana son a yi maganin wa’yannan abubuwa da suka adabi ƙasan nan. Kuma Lillahiwa Rasulihi idan har ana so a yi magani wanda zai kasance an yi wa tufka hanci, to tilas ne gwamnati ta ɗauki matakan yin duka abun da ya kamata a yi. Ya kasance an samu zaman lafiya dawamamme. Amma, abinda ya kamata a fahimta a ko yaushe, idan ma gwamnati ta ce za ta yadda a kai ga matsayin ba ni gishiri in baka manda, to, da wa za’a zauna? Domin abubuwan da muka cigaba da samu a baya, ba abubuwa ne wanda su ke bamu ƙarfin gwiwa cewa, idan ma har an yarda an yi abun da su ke buƙata ai masu, cewa to to, za’a samu sauƙi a wannan ba. | BARISTA TANIMU KABIRU TURAKI: Gwamnati tana son a yi maganin wa’yannan abubuwa da suka adabi ƙasan nan. Kuma Lillahiwa Rasulihi idan har ana so a yi magani wanda zai kasance an yi wa tufka hanci, to tilas ne gwamnati ta ɗauki matakan yin duka abun da ya kamata a yi. Ya kasance an samu zaman lafiya dawamamme. Amma, abinda ya kamata a fahimta a ko yaushe, idan ma gwamnati ta ce za ta yadda a kai ga matsayin ba ni gishiri in baka manda, to, da wa za’a zauna? Domin abubuwan da muka cigaba da samu a baya, ba abubuwa ne wanda su ke bamu ƙarfin gwiwa cewa, idan ma har an yarda an yi abun da su ke buƙata ai masu, cewa to to, za’a samu sauƙi a wannan ba. | ||
Zan ba da misalai: A da, ana cewa, ba za’a yi sulhu ba sai an saki yara da mata waɗanda aka kama suke hannun jami’an tsaro na gwamnati. Ta hanyar kwamitin sulhu muka sa Shugaban Ƙasa ya ba da umurni, jami’an tsaro suka saki mata, suka saki yara ƙanana, kuma, a cikin matan nan da aka saka, akwai matar Shekau a ciki. Mun san matarsa ce, amma aka sake ta. Akwai kanwar Shekau, mun san cewa ƙanwarsa ce. Aka sake ta. Amma, me ya faru da ga baya? Wannan ya kawo biyan buƙata? Kwaliya ba ta biya kuɗin sabulu ba. | |||
To, shi ne muke cewa tun da gwamnati ta kafa: kwamiti na ci gaba da sulhu, to idan dai wannan ne tsakani da Allah ne ake magana wannan bayani da suke yi, to, su zo, mu a shirye muke a, kwammiti na sulhu, mu zauna da su, a tattauna duk abubuwan da suke akan tebur, har ma da wannan maganar yaran nan, ‘yan matannan da aka sace, na Chibok, a zauna a ga ta wace hanya ne za’a bi a sa mu dawamammen zaman lafiya? Wannan shi ne bayanin da muke, a ko yaushe. | |||
Abunda shi Shekau yake bayani shi ne cewa, ku sakar musu mutanensu, su kuma, su sakar muku wa’yannan yara. Shin gwamnati tana da tunanin yin haka? | Abunda shi Shekau yake bayani shi ne cewa, ku sakar musu mutanensu, su kuma, su sakar muku wa’yannan yara. Shin gwamnati tana da tunanin yin haka? | ||
Line 34: | Line 36: | ||
BARRISTER TANIMU KABIRU TURAKI: The government wants to find a solution to these things that are troubling this country. Also, truthfully speaking, if they want a lasting solution to settle this matter, the government must take the responsibility to fulfill everything that is required so that lasting peace is achieved. However, what we need to always understand is even if the government says they agree to reach the point of negotiations, well, who are they going to sit with? Because the outcomes we kept getting from them were not encouraging enough, so that if we were to agree and do what they want us to do, this time around things will get better. | BARRISTER TANIMU KABIRU TURAKI: The government wants to find a solution to these things that are troubling this country. Also, truthfully speaking, if they want a lasting solution to settle this matter, the government must take the responsibility to fulfill everything that is required so that lasting peace is achieved. However, what we need to always understand is even if the government says they agree to reach the point of negotiations, well, who are they going to sit with? Because the outcomes we kept getting from them were not encouraging enough, so that if we were to agree and do what they want us to do, this time around things will get better. | ||
I am going to give an example. Previously, they said there would be no reconciliation until the children and women [affiliated with Boko Haram— Trans .] who were arrested by government security officials are released. We made the president give instructions through the reconciliation committee, and security officials released the women and they also released the little children. Shekau’s wife was one of the women who were released. We knew it was his wife, but they released her. There was also Shekau’s sister and we knew it was his sister. But they released her. But what happened later on? Did this bring satisfaction? The end did not justify the means. | I am going to give an example. Previously, they said there would be no reconciliation until the children and women [affiliated with Boko Haram— Trans .] who were arrested by government security officials are released. We made the president give instructions through the reconciliation committee, and security officials released the women and they also released the little children. Shekau’s wife was one of the women who were released. We knew it was his wife, but they released her. There was also Shekau’s sister and we knew it was his sister. But they released her. But what happened later on? Did this bring satisfaction? The end did not justify the means. | ||
Thus, we concluded that since the government has established the reconciliation committee, well, if indeed what they [Boko Haram— Trans .] say is sincere, then they can come and the reconciliation committee is ready to sit with them to discuss all the issues on the table, including the talk about these children, the young girls that were kidnapped from Chibok, to sit and find out what methods to follow to achieve lasting peace. This is what we are saying, always. | Thus, we concluded that since the government has established the reconciliation committee, well, if indeed what they [Boko Haram— Trans .] say is sincere, then they can come and the reconciliation committee is ready to sit with them to discuss all the issues on the table, including the talk about these children, the young girls that were kidnapped from Chibok, to sit and find out what methods to follow to achieve lasting peace. This is what we are saying, always. |