Created page with "==Overview== # Lesson Title: Hizbah-This report from Voice of America Radio discusses the laws of Hizbah and the Federal Government of Nigeria. # Language: Hausa # Topic: Defe..." |
|||
Line 122: | Line 122: | ||
==Notes== | ==Notes== | ||
1 | {| class="wikitable" border="1" | ||
|- | |||
| | |||
Jiha Kano ce cibiyar kasuwanci jihohin arewacin Nijeriya kuma tarihi na kiran jiha fagen tashin hankali na siyasa da addini. | |||
Addini na da babban mahinmancin cikin rayuwar 'yan Nijeriya kuma mutane na da addini daban daban. Ana ci gaba da samun matsalolin tashe tashen hankalin saboda banbancin ƙabila da addini. Yawancin jihohi na ƙoƙarin kafa dokar shari'a, dokar da asalinta ya fito daga babban littafin musulmi-Kur'ani. Wannan ya ci gaba da zama tushen rabuwa, da tashe tashen hankali tsakanin masu bin manyan addinai biyu na Nijeriya watau musulmi da kirista. | |||
Koda shike mutanen na da bayyanai dabam dabam akan Hizbah ana iya kiranta wata hanya ta gabatar da dokar shari'a ciki jihohin arewacin Nijeriya. Wasu ma na kwatamta Hizbah da masu zartar da addini ko ƴan sanda addini masu zartar da addini. Hizbah ta ƙunshi matasan da ake zaton basu da wani riƙaƙen ilimi masanman na boko kuma masu jin daɗin ikon sa jama'a bin ƙa'idojin dokar su dole. Dokokin na shafar waɗanda ba musulmi ba cikin irin waɗannan jihohi kuma dokar ba ta da wani tsari domin su koda yake ana cewa bata shafe su ba. Dokar kuma na huƙunta ma mata kuma basu da hanyar magana ko tsare kansu. | |||
Yawancin lokaci Gwamnatin Nijeriya ba ta cin nasara wajen tsaida ire-iren waɗanan dokokin addini saboda ƴan Nijeriya na bin addinisu sossai kuma suna iya yin kowane irin yaƙi da mai ƙoƙarin hanasu bin dokokinsu. | |||
http://www. | http://www.cceia.org/resources/publications/dialogue/2_10/articles/1053.html | ||
http://www. | http://www.uscirf.gov/mediaroom/press/2001/may/05112001_letter.html | ||
| | |||
Kano is Northern Nigeria's commercial center and history describes it as a site of religious and political violence. | |||
Religion is very important to most Nigerians and religous life is public and diverse. However, the country continuously suffers violent conflict in the communities along ethnic and religious lines. Many northern states are attempting to implement the religious law known as the Shari'a law, a law which finds its roots in the Muslim's holy book known as the Koran. This has been a continuous source of division, tension and crisis between the two major religious groups in Nigeria-Muslims and Christians. | |||
People define Hizbah differently but it is more or less another way of introducing the Shari'a law in some Northern Nigerian states. Some describe Hizbah as religious enforcers or religious police in charge of enforcing the Shari'a law. Hizbah is mostly made up of young people who are believed to have little or no formal education, enjoying authority by imposing their views of morality. In most cases non-Muslims living in the states where these laws are practiced are affected because this law generally has no regard for their religion even though it claims to exempt them. Women are also the targets in most of these laws and they are given little or no room to defend themselves. | |||
The Nigerian Government hardly succeeds in bringing such laws and practices to an end because Nigerians are very sensitive to their religion and do whatever it takes to resist the government's attempt to stop them. | |||
http://www.cceia.org/resources/publications/dialogue/2_10/articles/1053.html | |||
http:// | |||
http://www.uscirf.gov/mediaroom/press/2001/may/05112001_letter.html | |||
|} | |||
==XML== | ==XML== |