Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

garma: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 2: Line 2:
{{suna|garma|garemani|garmuna}}
{{suna|garma|garemani|garmuna}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita. {{syn|galma|gasma}}
# wata irin ƙatuwar [[fartanya]] da ake huɗa da ita. <> The main cutting [[blade]] of a [[plow]], behind the coulter. {{syn|galma|gasma}}
# '' '''garma''' ƙare aiki'' = watau mutum mai aiki da yawa <> a [[workaholic]].
# '' '''garma''' ƙare aiki'' = watau mutum mai aiki da yawa <> a [[workaholic]].
# inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.
# inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.

Revision as of 11:04, 9 December 2017

Noun

Tilo
garma

Jam'i
garemani or garmuna

f

  1. wata irin ƙatuwar fartanya da ake huɗa da ita. <> The main cutting blade of a plow, behind the coulter.
  2. garma ƙare aiki = watau mutum mai aiki da yawa <> a workaholic.
  3. inuwar dare ba da garma; kirarin da ake yi wa Muhammadu.
  4. abin noma na ƙarfe wanda ake ɗaura wa shanu suna ja don yin huɗa.
  5. (a) A large hoe. (Cf. ba-kukiya; saba'da.)
  6. (b) garma uwar rufi, an expression used of a reticent, secretive person because he is like a hoe which covers up weeds when used in farm work. (= tadali.)
  7. Favouring one person above his fellows.
    an yi mana garma., said by those who have not had a share in gifts given to other members of the company in which they were.
    inuwar dare ba da garma <> the shades of night fall on all alike.
    Allah ba/ ya/ garma, <> God sends rain on all alike.

Google translation of garma

plow.

  1. (noun) plow <> garma;