Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

UMD NFLC Hausa Lessons/29 Vox Populi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Overview== # CONTENT SOURCE: Reporter (Ibrahim Ka-Almasih Garba); Maryam Abubakar Adamu, leader of an NGO and a freelance journal (2007 January 4). Vox Populi. Washington D..."
 
No edit summary
 
Line 113: Line 113:
! English Notes
! English Notes
|-
|-
|  
|style="width:50%;"|
Dangantaka dake tsakanin Obasanjo da Atiku ta ɓace ne lokacin da Obasanjo ya nemi gyara tsarin mulkin Nijeriya don ya ƙara lakocin shi na shugabancin ƙasa, sai bai ci nasara. Kafin wannan sun yi aikin bautar ƙasa tare amma ba cikin suna so ba. Kishi da ƙiyayya kuma ta shiga tsakanin shugabanin biyu tun lokacin da majalisa ƙasa ta ƙi yarda da shirin doka na maimaitawa shugabanci na uku da Obasanjo ya so yi.

Obasanjo bai taɓa ɓoyewa ba cewa bai son Atiku ya shugabanci Nijeriya bayan shi. Kwana nan ma ya fito fili ya faɗa cewa sai dai a bayan ranshi Atiku zai iya zama shugaban ƙasa mai zuwa.