Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsada: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 4: Line 4:
# [[ƙaranci]]. <> [[shortage]], [[limited]], [[meagerness]].
# [[ƙaranci]]. <> [[shortage]], [[limited]], [[meagerness]].
#: ''Wane ya cika '''[[tsada]]'''r magana. <> So and so is always '''[[terse]]''' with his words.
#: ''Wane ya cika '''[[tsada]]'''r magana. <> So and so is always '''[[terse]]''' with his words.
==Noun 2==
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# wata ƙaramar tsuntsuwa mai launi ja-ja da toka-toka. {{syn|baiwa|ba'u|beni|tsadda}}
==Noun 3==
# wasu ƙananan 'ya'yan bishiya masu launi rawaya-rawaya, kuma suna da tsami-tsami da zaƙi.
# Tsadar Lamarudu: wato wasu matsakaitan 'ya'yan itace masu kama da kashu.
# wasu ƙananan duwatsu na wuya masu launi irin na tsada.

Revision as of 22:11, 2 February 2018

Noun / Adjective

f

  1. expensive, expensiveness. <> rashin sauƙi a farashin abin sayarwa.
  2. ƙaranci. <> shortage, limited, meagerness.
    Wane ya cika tsadar magana. <> So and so is always terse with his words.

Noun 2

f

  1. wata ƙaramar tsuntsuwa mai launi ja-ja da toka-toka.

Noun 3

  1. wasu ƙananan 'ya'yan bishiya masu launi rawaya-rawaya, kuma suna da tsami-tsami da zaƙi.
  2. Tsadar Lamarudu: wato wasu matsakaitan 'ya'yan itace masu kama da kashu.
  3. wasu ƙananan duwatsu na wuya masu launi irin na tsada.