More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
{{noun}} | {{noun}} | ||
# [[mazubi]], abin zuba kaya, kwalin kaya <> An object that is used to [[hold]] or [[carry]] things inside of it. | # [[mazubi]], abin zuba kaya, kwalin kaya <> An object that is used to [[hold]] or [[carry]] things inside of it. | ||
# | ## ''They put their cards in '''containers'''.'' | ||
## ''The sower carried the seed in a fold of his garment or in a '''container''' and scattered it with a long sweeping motion. <> Mai shuki yakan zuba iri a cikin rigarsa ko kuma a cikin '''[[moɗa]]''' sai ya riƙa yayyafa. | |||
## ''People would not light a lamp and put it under a “measuring basket”—a large '''container''' having a capacity of about eight dry quarts. <> Mutane ba za su kunna fitila su ɗaura ta a ƙarƙashin “'''[[akushi]]'''” ba, wato, wanda ya fi babban mudu girma. | |||
## ''We gathered enough clothes to send a 40-foot [ 12 m ] '''container''' full of clothes to our brothers in Mozambique.” <> Mun tara isashen tufafi, muka aika da '''[[kwando]]n''' aika kaya 40 [da ke daidai da faɗin ɗakuna uku] cike da tufafi wa ’yan’uwanmu a Mozambique.” | |||
## ''As he was leaving, he noticed a bright lime-green book lying in a large trash '''container'''. <> Da yake barin wajen, sai ya ga wani littafi mai launi kore cikin '''[[kwando]]n''' shara. | |||
## ''It was a container used for holding water, oil, wine, or even butter. <> Gora ce da ake saka ruwa, mai, ruwan anab, ko kuma man shanu a ciki. | |||
# cardboard [[container]] <> [[kwali]]. | # cardboard [[container]] <> [[kwali]]. | ||
Revision as of 15:30, 22 September 2018
Noun
- mazubi, abin zuba kaya, kwalin kaya <> An object that is used to hold or carry things inside of it.
- They put their cards in containers.
- The sower carried the seed in a fold of his garment or in a container and scattered it with a long sweeping motion. <> Mai shuki yakan zuba iri a cikin rigarsa ko kuma a cikin moɗa sai ya riƙa yayyafa.
- People would not light a lamp and put it under a “measuring basket”—a large container having a capacity of about eight dry quarts. <> Mutane ba za su kunna fitila su ɗaura ta a ƙarƙashin “akushi” ba, wato, wanda ya fi babban mudu girma.
- We gathered enough clothes to send a 40-foot [ 12 m ] container full of clothes to our brothers in Mozambique.” <> Mun tara isashen tufafi, muka aika da kwandon aika kaya 40 [da ke daidai da faɗin ɗakuna uku] cike da tufafi wa ’yan’uwanmu a Mozambique.”
- As he was leaving, he noticed a bright lime-green book lying in a large trash container. <> Da yake barin wajen, sai ya ga wani littafi mai launi kore cikin kwandon shara.
- It was a container used for holding water, oil, wine, or even butter. <> Gora ce da ake saka ruwa, mai, ruwan anab, ko kuma man shanu a ciki.
- cardboard container <> kwali.
Google translation of container