More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
## ''Wakilan majalisar dokokin kasar Kenya sun ba wa '''hamata''' iska abin da ya sa aka dakatar da mahawara game da yi wa dokokin tsaron kasar kwaskwarima. [http://www.dw.com/ha/hargitsi-a-zauren-majalisar-dokokin-kenya/a-18139386] | ## ''Wakilan majalisar dokokin kasar Kenya sun ba wa '''hamata''' iska abin da ya sa aka dakatar da mahawara game da yi wa dokokin tsaron kasar kwaskwarima. [http://www.dw.com/ha/hargitsi-a-zauren-majalisar-dokokin-kenya/a-18139386] | ||
## ''Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya amince da sabuwar dokar nan kan batun tsaro wadda ta haifar da cece-kuce har ma da baiwa '''hamata''' iska a majalisar dokokin kasar [http://www.dw.com/ha/kenya-ta-amince-da-doka-kan-tsaron-kasa/a-18142913] | ## ''Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya amince da sabuwar dokar nan kan batun tsaro wadda ta haifar da cece-kuce har ma da baiwa '''hamata''' iska a majalisar dokokin kasar [http://www.dw.com/ha/kenya-ta-amince-da-doka-kan-tsaron-kasa/a-18142913] | ||
## ''warin ta gashi zai fara fitowa a karkashin '''hamata''' [http://www. | ## ''warin ta gashi zai fara fitowa a karkashin '''hamata''' [http://www.bbc.co.uk/worldservice/sci_tech/features/health/sexwise/pdf/16233hausa.pdf] | ||
## ''kwararre a aikin likita zai tsaga hannu daidai kasan '''hamata''' ya sa kafson. [http://www.readbag.com/bbc-uk-worldservice-sci-tech-features-health-sexwise-pdf-16233hausa] | ## ''kwararre a aikin likita zai tsaga hannu daidai kasan '''hamata''' ya sa kafson. [http://www.readbag.com/bbc-uk-worldservice-sci-tech-features-health-sexwise-pdf-16233hausa] | ||
Revision as of 16:35, 22 September 2018
- underarm, armpit
- Wakilan majalisar dokokin kasar Kenya sun ba wa hamata iska abin da ya sa aka dakatar da mahawara game da yi wa dokokin tsaron kasar kwaskwarima. [1]
- Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya amince da sabuwar dokar nan kan batun tsaro wadda ta haifar da cece-kuce har ma da baiwa hamata iska a majalisar dokokin kasar [2]
- warin ta gashi zai fara fitowa a karkashin hamata [3]
- kwararre a aikin likita zai tsaga hannu daidai kasan hamata ya sa kafson. [4]