No edit summary |
No edit summary |
||
Line 223: | Line 223: | ||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-13/9945026-44100-2-6ea3db2e8d91a.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | <html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-13/9945026-44100-2-6ea3db2e8d91a.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | ||
# Hosts: Aminu Abdulkadir | # Hosts: Aminu Abdulkadir | ||
# Sudan: Jami'an tsaron ƙasar Sudan sun tsare wani rukunnin shegunnan malamai na jami'o'i. Da suka yi zanga-zangar ƙin jinin shugaba Umar Al-Bashir a | # Sudan: Jami'an tsaron ƙasar Sudan sun tsare wani rukunnin shegunnan malamai na jami'o'i. Da suka yi zanga-zangar ƙin jinin shugaba Umar Al-Bashir a Khartoum - babban birnin ƙasar. | ||
# Nigeria: Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu mutane dangane da gobarar da tashi a wani ofishin hukumar zaɓe, yau a jihar Anambara. Gobarar ta haddasa ɓarna. | # Nigeria: Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu mutane dangane da gobarar da tashi a wani ofishin hukumar zaɓe, yau a jihar Anambara. Gobarar ta haddasa ɓarna. | ||
#: '' "Toh, har yanzu dai ba mu kai ga tantance yawan adadin wannan na'uran, ko guda nawa ne suka ƙone ba. Amma dai sun kashe tamanin da biyar cikin ɗari (85/100) sun ƙone. | #: '' "Toh, har yanzu dai ba mu kai ga tantance yawan adadin wannan na'uran, ko guda nawa ne suka ƙone ba. Amma dai sun kashe tamanin da biyar cikin ɗari (85/100) sun ƙone. | ||
Line 245: | Line 245: | ||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Safe_.28Wed_Feb_13th_2019_-_6:30am_NGT.29_.5B42.5D] | [http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Safe_.28Wed_Feb_13th_2019_-_6:30am_NGT.29_.5B42.5D] | ||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Safe-Wed-Feb-13th-2019---630am-NGT-e36qqa] | [https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Safe-Wed-Feb-13th-2019---630am-NGT-e36qqa] | ||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1095664098182946816] | |||
|- | |||
| 22 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Hantsi (Wed Feb 13th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w172wdg31rp6jfg]=== | |||
# Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | |||
# South Korea: Hukumomin Koriya ta Kudu, sun musunta iƙirarin shugaba Trump kan ƙara yawan kuɗaɗen da take baiwa sojin Amurka a ƙasar ta. | |||
# Sudan: Jami'an tsaro sun cafke wasu daga cikin farfesoshin jami'o'i a birnin Khartoum. | |||
# Nigeria: Kwanaki uku kafin a yi zaɓen shugaban ƙasa, matasa da suka fito takaran muƙamai sun ce salon mulkin su zai banbanta da na 'yan baya. | |||
#: '' "Almazaranci da kuɗin mutane, da rashin tsaro da ya addabi mutane, da yaudara, da sauransu... da aka saba ganin 'yan siyasa suna yi. Wanda mu ba mu fito ba da wannan..." | |||
# Cameroon: Za kuma ku ji kiraye-kirayen da ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam ke yi wa hukumomin Kamaru domin su sako wata ɗaliba da ake tsare ita. | |||
|} | |} |