No edit summary |
|||
Line 299: | Line 299: | ||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/DW_Hausa_Shirin_Yamma_.28Wed_Feb_13th_2019.29_.5B60.5D] | [http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/DW_Hausa_Shirin_Yamma_.28Wed_Feb_13th_2019.29_.5B60.5D] | ||
|- | |||
| 25 | |||
| | |||
===VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [https://www.voahausa.com/a/4766036.html]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://av.voanews.com/clips/VHA/2019/02/14/20190214-050000-VHA066-program_48k.mp3?download=1" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba. | |||
# USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri. | |||
# USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga. | |||
# USA: Majalisar wakilan Amurka mai rinjayin 'yan Democrats, ta kaɗa kuri'ar rage tallafin soji da Amurka ke baiwa gamayyar sojojin da Saudiya ke jagoranta a yaƙin Yemen. | |||
# Nigeria Elections 2019: Manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya, sun sake jaddada yarjejeniyar zaman lafiya da aka ƙulla. | |||
# Nigeria: Gwamnar jihar Borno, Kashim Shettima, ya tsallake rijiya da baya a ƙauyen Lugumanu*. | |||
#: '' "Mu mun ɗauka sojoji ne, ashe ba sojoji ba ne. Suna da kayan sarki kuma dukansu sun more..." | |||
# Ba shirin Domin Iyali. | |||
|} | |} |