No edit summary |
No edit summary |
||
Line 307: | Line 307: | ||
# USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri. | # USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri. | ||
# USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga. | # USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga. | ||
# USA: Majalisar wakilan Amurka mai rinjayin 'yan Democrats, ta kaɗa kuri'ar rage tallafin soji da Amurka ke baiwa gamayyar sojojin da Saudiya ke jagoranta a yaƙin Yemen. | # USA, Yemen: Majalisar wakilan Amurka mai rinjayin 'yan Democrats, ta kaɗa kuri'ar rage tallafin soji da Amurka ke baiwa gamayyar sojojin da Saudiya ke jagoranta a yaƙin Yemen. | ||
# Nigeria Elections 2019: Manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya, sun sake jaddada yarjejeniyar zaman lafiya da aka ƙulla. | # Nigeria Elections 2019: Manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya, sun sake jaddada yarjejeniyar zaman lafiya da aka ƙulla. | ||
# Nigeria: Gwamnar jihar Borno, Kashim Shettima, ya tsallake rijiya da baya a ƙauyen Lugumanu*. | # Nigeria: Gwamnar jihar Borno, Kashim Shettima, ya tsallake rijiya da baya a ƙauyen Lugumanu*. | ||
Line 346: | Line 346: | ||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Safe-Thu-Feb-14th-2019-e375fk] | [https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Safe-Thu-Feb-14th-2019-e375fk] | ||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096051854834835458] | [https://twitter.com/HausaRadio/status/1096051854834835458] | ||
|- | |||
| 27 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w172wdg31rp9fbk]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10000110-44100-2-df01739eec1d5.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | |||
# Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce. | |||
# USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurka sun gabatar da uzurin da zai janyowa dakarun ƙasar su janye daga Yemen. | |||
# Nigeria Elections 2019: Yayin da ya rage kwanaki biyu a gudanar da zaɓe a Najeriya, masu larura ta musamman na ƙorafi kan jami'an tsaro a rumfunan zaɓe. | |||
#: '' "Dubu biyu da sha biyar (2015), na je zan jefa ƙuri'a na, aka ce min ni in bi layi domin ban fi kowa ba. A bisa ga kundin tsarin dokoki na hukumar zaɓe. Mu akwai kulawa ta musamman. Idan muka zo, ba za mu bi layi ba. | |||
# Sports: Real Madrid ta doke Ajax (Ayax) da ci biyu da ɗaya (2-1). Wasan farko, zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarin Turai. Sai kuma ana fara yabawa mai horasda Madrid ɗin. | |||
|} | |} |