No edit summary |
|||
Line 361: | Line 361: | ||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Hantsi-Thu-Feb-14th-2019-e375re] | [https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Hantsi-Thu-Feb-14th-2019-e375re] | ||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096063142495469568] | [https://twitter.com/HausaRadio/status/1096063142495469568] | ||
|- | |||
| 28 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csxjmm]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10002227-44100-2-c6fc9507693b6.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina | |||
# Nigeria Elections 2019: | |||
## A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar. | |||
## Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. | |||
## Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a. | |||
##: '' "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (10:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku. | |||
# EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene. | |||
# Labarin wasanni (sports). | |||
|} | |} |