Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

w469: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
 
Line 5: Line 5:
warabbuka ( warâbbukâ, sn., nj.)ana amfani da ita kamar haka: tsammanin ; watau sa rai ga samun abin da ba shi da tabbas.

warai (warai, b-fi.) kalma mai nuna: (i) tsananin

kaifin gani; mis: Audu yana gani— , d-d   sarai; (ii) nuna isar wayo ga yaro.

waraka ( wâ.rakd fi.)(i) samun lafiya. (ii) fahimta ko gamsu.

waraka (warakia, sn., nj.)samun lafiya ko fahimta ko gamsuwa da abu.

warami (warirnii, sn., nj„ jam., wârâmai) warwaron murđađđen karfe wanda yawanci akan zura laya ajiki, d-d   horami. warara ( waariaraa, jam.) dubiwawwara.

warari (wâarâarii, sn., ni.) (i) wani irin turare, (ii) mugun bijimin sa.  

wara-wara ( wara-wara, a-k.)kalma mai nuna rashin matsuwar abubuwa kamar zare a saka, d-d   sarasara ko shara-shara.

war6a (war6â, fi.)kayar da, d-d   war6ar da.

war6a (war6aa, sn., mc.)(i) tsohuwar riga. (ii) d-d   warta6a. (iii) mace mai tsaka-tsakin shekaru amma, take shiga irin ta yara.  

war6a (wżr6aa, e, i, fi.) cin abinci da yawa, musamman tuwo tare da kwasar miya, d-d   shar6a. war6ar da ( warbarda) d-d   war6a. war6e (war6ëe) dubi war6a. war6i ( wir61) dubi war6a.

wardi (wardi, sn., d.) wani irin turare wanda yawanci ake amfani da shi a wurudi, d-d   alwardi. ware (wâare, b-fi.)kwance. (i) d-d   warware. (ii)

d-d gudu. ware ( wiare, b-fi.)kalma mai nuna kasancewar abu

a ke6ance.
a ke6ance.
warce (warcëe, fi.)ke6ance. warce ( warcëe) d-d   warware.

warewake ( wareewžkëe, sn., nj.)dabara ko wayo. warga (warga) d-d   wagga.

wargace-wargace (wžrgâce-wżrgâce, jam.) dubi

  wargi.
  wargi.
wargaigai ( wargaigii,jam.) dubi wargi. wargaje ( wargžjee) dubiwargaza. wargaji (wargajil) d-d   awargaji.

wargaza (wargizaa,je, fi.) (i) rusa. (ii) lalata; mis: shiriya wargaje.  

wargaza (wargazža, sn., mc.) wata irin rawa ta

wargazu (wirgizu) dubi wargaza warhaka (wârhaki, b-fi.) kalma mai kwaianta lokaci; mis:jibi•- inaMakka, d-d   warahaka.

wari (waarii, sn., nj.,jam., warurrpkâa) (i) abin da aka raba da (fan'uwansa kamar takalmi ko dan-

kunne. (ii) 6ari d.dware.
kunne. (ii) 6ari d.dware.
wari (waarii, sn., nj.) (i) mummunar iska maras dacfin shaka, d-d   đoyi- (ii) mummunan labari; mis: Zariya ta farajin e•-n mayaka daga Kano. wari ( wiariô d-d   sa'a.  

warimba ( wâarimbaa) d-d   wacaniya. warina ( wdriinâa) d-d   dankali.

warisa (wariisâa, sn., mc.)(i) raba gado, (ii) biki ko annashuwa bayan mutum ya kar6i abin gado (mai yawa). (iii) sa'a, mis: Auduya sami— warkar da ( warkar di, fi.) sa mutum ya warke daga ciwo, d-d   warkad da.

warkajami (wirkajamii, sn., nj.)zumucfi ko doki.

warkakke (wirkakke, sit, nj., mc., wărkakkiyaa -'jam., wârkżkkuu). (i) inutumin da ya warke daga ciwo. (ii) fargagge ko fađakakke.

warkakkiya (wdrkakkiyaa, sif., mc.) dubi

warkakke.
warkakke.
warkakku ( warkâkkuu,jam.) dubiwarkakke. warkam (warkam) d-d   warkan.

warkan (warkan, b-fi.)kalma mai nuna faruwarabu kai-waye ko a fađake, d-d   warkam.

warke (warkee, fi.)ku6uta ko tsira diga cuta ko rashin lafiya.

warki ( wirkii, sn., nj.,jam., warkunăa) (i) gajeriyar fatajemammiya yawanci baka wadda ake Ourawa a gindi ko a yafa, d-d   dile. (ii) n maciji. wata ciyawa da ake kira wala. (!ii) n tsoha. wani irin tsiro ko ciyawa.

warkuna ( warkuniąjam.) dubiwarki.  
warkuna ( warkuniąjam.) dubiwarki.  
warka (warkia, sn., mc., jam., warkookii) (i) takarda. (ii) ganye. (iii) takardarkuđ, d-d   warka ko walka ko walka.

warkoki ( warkookii, jam.) dubiwarka.
warkoki ( warkookii, jam.) dubiwarka.
warnu (warnuu, sn., nj.) wani irin bududdugin kwađo.

Line 46: Line 46:

waro-waro (waroo-waroo, sn., nj.) wani karamin kifi da bai kai girman kawara ba.

warta6a (warta6aa, sn., mc.) katon azakari, d-d   war6a.

warta6a-warta6a ( warta6âa-wirti6ia, jam.) dubi warta6e6e.

wyta6e6e (warta6ee6ëe, sil, nj., mc., warta6ee6iyaajam.,warta 6aa-wărtâ6âa) dogo ko kato kosasshe.

warta6e6iya (warta6ee6iyaą sif., mc.) dubi warta6e6e.

wartaka (wartâka, fi.) fyađa ko ka da; mis: An-shi da kasa

Wartake (wartâke, i.o,fi.) kori mutum daga wuri nan take: mis: da suka zo shiga aji sai malam ya 6 su, d-d   fatattaki.  

wartsahu (wartsâhuu, sn„ d.) (i) wani irin awanvaro na mata. (ii)_ wani irin wasan da ake mangare mutum da kafacfa.

wartsake (wartsdkee, fi,) (i) d-d   warke ko wattsake. (ii) fita daga magagin barci. (ii) wayewar kai daga dimuwa. (iv) washewar yanayi; mis: gariya-a .  

wartu ( wdrtuu, sn., ganima. (ii) sata ko kayan