Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

African: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit
Tag: Replaced
Line 1: Line 1:
==Noun==
==Noun==
{{noun}}
{{noun|Italian|Italians}}
{{suna|ɗan Afrika|'yan Afrika}}
# {{plural of|Italian}}
#A person from [[Africa]]. <> mutum daga Afrika.

==Adjective==
[[Category:PluralBot1]]
{{adjective|more=true}}
[[Category:English_lemmas]]
#From Africa. <> Daga Afrika.
#In a [[style]] typical of [[Africa]]. <> na salon Afrika.

[[Category:Nationalities]]
==[[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[African]] ==
[[Afrika]], [[Afirka]].
# {{cx|adjective}} [[na]] [[Afirka]] <> [[African]];
# {{cx|noun}} [[yar]] [[Afirka]] <> [[African]]; [[ɗan]] [[Afirka]] <> [[African]];
[17-08-15 10:43:09:773 EDT]

==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[African]]==
# [[African]]. <>  [[Afirka ta]], [[Afirka]], [[a Afirka]], [[mutanen Afirka]], [[na Afirka]], [[yan Afirka]], [[ƙasar Afirka]].
## ''In the second half of the 15th century Europeans began to trade along the west coast of Africa, and by 1867 between 7,000,000 and 10,000,000 Africans had been shipped as slaves to the New World.” <> A cikin rabin ƙarni na 15, Turawa suka fara kasuwanci a bakin tekun Afirka ta yamma, kuma a shekara ta 1867 an tura mutanen Afirka misalin 7,000,000 zuwa 10,000,000 zuwa bauta a Sabuwar Duniya.”
## ''Frustrated with failed efforts to change their church from within, the new mission broke with tradition and joined Asian and African leaders to begin “a missionary outreach to the United States.” <> Domin suna baƙin ciki cewa sun kasa yin canje-canje cikin cocinsu, ’yan mishan ɗin sun daina bin al’adunsu kuma suka soma tarayya da shugabannin Asiya da Afirka don su kawo hidimar addini wa Amirka.”
## ''“The amount of ethanol needed to fill a big four-wheel-drive SUV just once uses enough grain to feed one person for an entire year,” reports the South African newspaper The Witness. <> Wata jarida daga Afirka ta Kudu mai suna The Witness ta ce: “Yawan man fetur da ake bukata don a cika babban mota sau ɗaya zai iya ciyar da mutum ɗaya na shekara.”
## ''Why, though, are African, Asian, and Latin-American missionaries ‘saving souls’ in the professedly Christian lands of Europe and North America? <> Amma, me ya sa ’yan mishan na Afirka, Asiya, da Latin American suke wa ‘mutane wa’azi’ a ƙasashen Turai da Amirka ta Arewa da suke da’awa su ƙasashen Kiristanci ne?
## ''5 Consider the African slave trade. <> 5 Ka yi la’akari da sayar da bayi na Afirka.
## ''Many African cultures enjoy learning through storytelling. <> Al’adu da yawa a Afirka suna koyar da muhimman darussa ta wajen ba da tatsuniya.
## ''3 How true are African traditional beliefs? <> 3 Yaya gaskiyar imani na al’adar Afirka take?
## ''Concerning traditional religion in Africa, Professor Geoffrey Parrinder states: “Most Africans have believed in a supreme God, father of gods and men, the creator of the universe.” <> Game da addinin al’ada a Afirka, Farfesa Geoffrey Parrinder ya ce: “Yawancin mutanen Afirka sun yi imani da Allah mafi girma, uban alloli da mutane, mahaliccin dukan halitta.”
## ''Central African Republic <> Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
## ''According to the African newspaper Sowetan, a prominent government official said the following about poverty-stricken areas in his land: “I understand when most of us do not want to go to such areas. <> A cikin wata jaridar Afirka ta Sowetan, wani ma’aikacin gwamnati ya faɗi haka game da wuraren da suke talauci a ƙasarsa: “Na gane abin da ya sa yawancinmu ba ma so mu je wuraren nan.
## ''(Colossians 3:14; John 15:12) This was seen last year in a certain African country. <> (Kolossiyawa 3:14; Yohanna 15:12) An ga wannan a shekarar da ta shige a wata ƙasar Afirka.
## ''To illustrate: During recent fighting in one African country, soldiers used sound equipment to terrify their enemies. <> Alal misali: A lokacin yaƙi a wata ƙasa a Afirka, sojoji sun yi amfani da kayayyakin sauti su tsoratar da abokan gābansu.
## ''This organization was fighting the South African regime that ruled Namibia at the time. <> Wannan ƙungiyar tana yaƙi da gwamnatin Afirka ta Kudu wanda ke mulka Namibiya a wannan lokacin.
## ''Laurie and I had decided to sail down the African coast and then across the Atlantic Ocean to the United States. <> Da ma ni da Laurie mun riga mun shirya za mu haye ta gaɓar Afirka, sai mu ci gaba zuwa Tekun Atalantika, sa’an nan mu haye zuwa Amirka.
## ''For example, a book about African religion states: “Belief in the function and dangers of bad magic, sorcery and witchcraft is deeply rooted in African life . . . <> Alal misali, wani littafi game da addinin Afirka ya ce: “Gaskatawa da ayyukan mugun sihiri da kuma haɗarinsa, duba da kuma maita, sun yi katutu cikin rayuwar ’yan Afirka sosai . . .
## ''After she was married, Daniela, together with her husband, Helmut, took up the preaching work among the African, Chinese, Filipino, and Indian populations in Vienna. <> Bayan aurenta, Daniela da mijinta Helmut suka soma aikin wa’azi a inda mutanen Afirka, Sin, Filifino, da kuma Indiyawa suke da zama a Vienna.
## ''“IN Africa, it is idle to begin with the question whether witches exist or not,” states the book African Traditional Religion, adding that “to Africans of every category, witchcraft is an urgent reality.” <> “A AFIRKA, ɓata lokaci ne a fara da tambayar nan, da akwai mayu ko babu,” in ji littafin nan African Traditional Religion, ya daɗa cewa “ga mutanen Afirka na kowane matsayi, maita gaskiya ce mai muhimmanci.”
## ''“I was only 14 years old when my father died,” explains a South African man named Mike. <> Wani mutum mai suna Mike daga Afirka ta Kudu ya ce: “Ina ɗan shekara 14 a lokacin da mahaifina ya rasu.
## ''In one African community, many terrible falsehoods had been spread about Jehovah’s Witnesses, including that they were Devil worshipers. <> A wata ƙasar Afirka, an yaɗa ƙaryace-ƙaryace sosai game da Shaidun Jehovah har da cewa su masu bauta wa Iblis ne.
## ''How does one African saying show that traditional beliefs influence religion? <> Ta yaya magana ta Afirka ta nuna cewa imani na al’ada yana rinjayar addinai?
## ''What exciting experiences are enjoyed by missionaries in such faraway places as Central African Republic? <> Waɗanne labarai masu kyau masu hidima a wurare masu nisa suka ba da, kamar Afirka ta Tsakiya?
## ''In view of these trends, Walls says that an urgent question is “how African, Asian, Latin American, North American and European Christians can live together in the same church, authentically expressing the same faith.” <> Domin waɗannan halaye, Walls ya ce batu na gaggawa shi ne “yadda Kiristoci a Afirka, Asiya, Latin American, da Amirka ta Arewa da kuma Turai za su iya zama tare a coci ɗaya, suna imani ɗaya.”
## ''15 When a nearby lion roars on the African savanna, antelope may react by running away at top speed until they are out of danger. <> 15 Sa’ad da zaki ya yi ruri a cikin dajin Afirka, gwanki yana gudun fitar rai har sai ya tsira daga halaka.
## ''African traditional religion has no ancient holy books. <> Addini na al’ada na Afirka ba su da littattafai masu tsarki na dā.
[17-08-15 10:16:39:201 EDT]