More actions
No edit summary |
m Quick edit |
||
Line 13: | Line 13: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
[[Category:English lemmas]] |
Latest revision as of 13:46, 4 March 2019
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- tunatar da, tuna, faɗakad da.
- And remind, for indeed, the reminder benefits the believers. <> Kuma ka tunãtar, dõmin tunãtarwa tanã amfãnin mũminai. = Kuma ka tunatar, domin tunatarwa tana amfanin muminai. (Dalilin Rayuwarmu) --Qur'an 51:55
- Have you ever tried to unsuccessfully retrieve a word from the tip of your tongue? [1] <> Ka taba kokarin amfani da wata kalma amma ka kasa tuna ta ko fadarta? [2]
- Tuna min idan na manta. <> Remind me if I forget.