Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ibada: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
Line 5: Line 5:
# abin da mutum ya mai da hankali a kai <> the object of someone's devotion
# abin da mutum ya mai da hankali a kai <> the object of someone's devotion
#: ''“Su kwanakin goman farko na Zul-Hajji sun samo darajarsu ce ta hanyar kasancewarsu wani irin wuri da manyan '''ibadodi''' ke haduwa a cikinsa, wadannan kuwa su ne: Sallah da azumi da sadaka da Hajji, wannan abin ba ya faruwa cikin wasun wadannan kwanaki.”'' Babban mahaddacin Hadisai Ibnu Hajar ya ce cikin Fathul Bari 2/534 [http://aminiya.dailytrust.com.ng/index.php/mumbarin-musulunci/14718-darajar-goman-farko-na-watan-zul-hajji]

[[Category:Hausa lemmas]]

Revision as of 18:00, 11 March 2019

Tilo
ibada

Jam'i
ibadodi or ibadoji

f

  1. bauta wa Ubangiji a ƙarƙashin wani addini <> the worship, submission or devotion of God under a religion; piety, observing religious obligations.
    gidan ibada <> house of worship.
  2. abin da mutum ya mai da hankali a kai <> the object of someone's devotion
    “Su kwanakin goman farko na Zul-Hajji sun samo darajarsu ce ta hanyar kasancewarsu wani irin wuri da manyan ibadodi ke haduwa a cikinsa, wadannan kuwa su ne: Sallah da azumi da sadaka da Hajji, wannan abin ba ya faruwa cikin wasun wadannan kwanaki.” Babban mahaddacin Hadisai Ibnu Hajar ya ce cikin Fathul Bari 2/534 [1]