Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yaƙe: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Noun== <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # murmushi da mutum ke yi don ya ɓoye ɓacin ransa, musamman idan an yi masa wan..."
 
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
Line 10: Line 10:
# [[yangare]].
# [[yangare]].
{{also|yaƙa}}
{{also|yaƙa}}
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 21:14, 11 March 2019

Noun

m

  1. murmushi da mutum ke yi don ya ɓoye ɓacin ransa, musamman idan an yi masa wani abu mai ban haushi ko kuma wani abu marasa daɗi ya same shi, ya nuna rashin damuwa.
    I always smile (yake da Hausa) when I’m mad [1]
  2. nuna rashin jin zafi in an yi rauni, ta yin murmushi ko dariya.

Verb

  1. buɗe ko wala ko yaye
    kare ya yaƙe hoƙoransa.
  2. yangare.
See also yaƙa