Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takura: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19750)
Line 14: Line 14:


<!--end google translation-->
<!--end google translation-->
[[Category:Hausa lemmas]]

Revision as of 11:18, 14 March 2019

Verb

takura | takure

  1. discomfort, bother/bothersome <> matsa ko tsananta wa wani
    Hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort [1] <> Kaji na iya daukar mataki saboda fahimtar da suke da ita game da abin da ka iya takura wa dan tsako. [2]
    This suggests that hens can respond to their personal knowledge of the potential for chick discomfort, [3] <> Wannan na nuni da cewa kaji na da fahimtar mayar da martani ga abin da ke takura wa dan tsako, [4]
  2. ƙudunduna don jin sanyi ko tsoro <> look of alarm.
    And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" = Sai matarsa ta yi mamaki. Tana kallon takureren fuskarta: ta ce, "Ni tsohuwa ce bakarariya." --Qur'an 51:29


Google translation of takura

Cool, restricted.

  1. (verb) restrict <> ƙuntata, takura;