Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuƙa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Verb== zuƙa | zuƙe | zuƙo | zuƙu | zuƙawa | zuƙewa | zuƙowa # zabga; ## ''ya '''zuƙa''' k'arya, <> he told a big lie. (= girba I..."
 
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:24754)
Line 9: Line 9:
#: ''Saboda haka akasarin masu busa sigari sun san kara nawa suke '''zuƙa''' a kowane wata idan amsu aikin wata-wata ne. <> In this way, most smokers know how many cigarettes they inhale each month if they get monthly work. [http://hausadictionary.com/UMD_NFLC_Hausa_Lessons/119_Tsimi_da_Tanadi]

# [[bauɗe]] ko [[kauce]].
# [[bauɗe]] ko [[kauce]].
[[Category:Hausa lemmas]]

Revision as of 15:08, 14 March 2019

Verb

zuƙa | zuƙe | zuƙo | zuƙu | zuƙawa | zuƙewa | zuƙowa

  1. zabga;
    1. ya zuƙa k'arya, <> he told a big lie. (= girba II. 1 (e).)
    2. sun zuƙa tafiya, <> they have travelled a long way. (= zabga I. 3.)
  2. shan ruwa ko wani abin sha ta tsinke ko wani siririn mazuƙi. sa abu a baki a ja da ƙarfi tare da iska zuwa ciki. <> gulp, to suck, inhale to down a drink.
    Ya zuƙe lemon. <> He gulped up the juice.
    Ya zuƙi hayaƙin taba. <> He inhaled smoke.
    Saboda haka akasarin masu busa sigari sun san kara nawa suke zuƙa a kowane wata idan amsu aikin wata-wata ne. <> In this way, most smokers know how many cigarettes they inhale each month if they get monthly work. [1]
  3. bauɗe ko kauce.
Contents