en (Zechariah 2:8) When others hurt us, his heart aches with ours.
ha (Zakariya 2:8) Saboda haka, yana damunsa idan mutane suka ci mutuncinmu.
en In the meantime, we are assured that our loving Father will help us to endure the burden of our aches and pains because ‘he cares for us.’
ha Amma a yanzu, muna da tabbaci cewa Ubanmu mai ƙauna zai taimake mu mu jimre azabobi da matsalolinmu domin ‘yana kula da mu.’
en Wisely, he chose to serve God, even though his flesh ached for nicotine.
ha Ya yanke shawara cewa zai bauta wa Allah ko da yake ya yi masa wuya ainun ya daina shan taba.
en Initially our backs and ribs ached because we slept on the ground, but during the night we got used to it.
ha A dā bayanmu da haƙarƙarinmu suna yi mana ciwo domin barcin da muke yi a ƙasa, amma daddare sai jikin ya daina ciwo domin mun riga mun saba.
en Thoughtful words from one who manifests godly wisdom can mend an aching heart and restore relationships.
ha Kalamai masu tsari daga mutum mai hikima ta Allah zai iya warkar da zuciya mai ciwo kuma ya gyara dangantaka.
en “At times, my legs are aching, but,” Karen adds with a big smile, “I’ve conducted as many as 18 Bible studies.
ha Cike da murmushi ta ce: “A wasu lokatai ƙafafuna suna mini zafi, amma, na yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ɗalibai goma sha takwas.
en You may get a cold, or your stomach may ache.
ha Wataƙila mura ya dame ka, ko kuma ka yi ciwon ciki.
en Studies indicate that those who volunteer to help others have been found to suffer from fewer aches and pains and less depression.
ha Bincike ya nuna cewa mutanen da suke ba da kansu don su taimaka wa wasu ba sa cika rashin lafiya ko kuma baƙin ciki.
en Because of my old injuries, my body and feet sometimes ache, especially after I share in the preaching work.
ha Saboda raunin da na ji dā, jikina da kuma ƙafafuna sukan yi mini ciwo a wasu lokuta, musamman ma idan na fita wa’azi.
en NOAH straightened his back and stretched his aching muscles.
ha NUHU ya tashi tsaye don ya miƙe jikinsa.
en “My legs often ache terribly,” she says, “but I do not let that stop me.”
ha Ta ce, “sau da yawa ƙafafuna suna ciwo sosai, amma ba na barin wannan ya hana ni.”
en And any aches and pains were forgotten in the morning as we viewed the unspoiled valleys with clouds creeping lazily up their sides and the magnificent snowcapped peaks in the distance.
ha Mun mance ciwon da jikinmu yake yi sa’ad da muka tashi da safe kuma muka ga kwari mai kyau ga gajimare na zagayawa a hankali da kuma tuddai da ƙanƙara ya rufe kansu daga nesa.
en Although Sabina’s legs ache from the morning’s work, she goes on to her second job at her sister’s store.
ha Ko da yake ƙafafuwan Sabina suna yi mata ciwo domin aikin safiyar da ta yi, za ta wuce ne zuwa aiki na biyu da take yi a shagon ’yar’uwarta.
en What a thorn this was in his aching flesh!
ha Lalle wannan ƙaya ce cikin jikinsa da ke ciwo!
en As a result of caring for him, my neck, shoulders, and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital.
ha A sakamakon kula da shi, wuya na, kafaɗa na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum.
en And he doesn’t want you to have any of the aches and pains that people suffer today.
ha Kuma ba ya so ka yi ciwo da mutane suke yi a yau.
Showing page 1. Found 18 sentences matching phrase "ache".Found in 1 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.