'yan hanya, mai tafiya
Noun
- A traveller, especially one on foot. <> mai tafiya musamman a ƙafa.
- and give the relative his right, and [ also ] the poor and the traveler, and do not spend wastefully. = and give the relatives his right, and the needy, and the wayfarer, and (do) not spend wastefully. <> kuma ka bai wa ma'abucin zumunta hakkinsa da miskina da ɗan hanya. kuma kada ka bazzara dukiyarka, bazzarawa. = [ 17:26 ] ku ba da haqqin da ya wajabta ga dangi, da mabukaci, da matalauci, da matafiya kan hanya, amma kada ku yi birbishin, bazzarawa. --Qur'an 17:26
- A type of glasses, with pointed ends and rounded bottoms.