- (Islam) An Islamic prayer whereby a phrase or expression of praise is repeated continually. <> kalaman tunanin Allah da ake maimaitawa kamar:
- Da zikirin Allah kadai zuciya take samun natsuwa.
Subḥānallāh wal-ḥamdu lillāh wa lā ilāha illallāh Allāhu akbar astaghfirullāh wa atūbu ilayh
How perfect is Allah all praise and thanks are due to Allah there is no god except Allah Allah is the greatest I seek forgiveness and turn to Him in repentance
Tsarki ya tabbata ga Allah duk godiya da yabo sun tabbata ga Allah babu abin bautawa sai Allah Allah ne mafi girma ina neman gafara daga Allah kuma ina tuba gare Shi