Other spellings
- flavour (UK)
Noun
- (uncountable) The flavor of something is how it tastes. <> ɗanɗanon abu
- I do not like the flavor of this snack. I prefer something sweeter. <> Ban son ɗanɗanon abincinnan. Nafi son wani abincin da yafi zaƙi.
- It has a salty flavor <> yana da ɗanɗanon gishiri.
- (countable) A flavor is something that adds taste to food. <> abin da ke ƙara ɗanɗano a abinci.
- (countable) A flavor is a characteristic. <> hali, halaye, halayya.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |