Etymology
From Arabic جَلَالَة • (jalāla - majestic, magnificence) [1]
f
- mashimfiɗi mai ado da baza da ake shimfiɗawa a kan sirdin doki; riga mai ƙyalli da adon duwatsu da azurfa ko wasu fararen ƙarafa na ado da ake shimfiɗa ta a kan sirdin doki don a yi kyakkyawar fita a bi sarki <> horse saddle cover.
- Synonym: doro