Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

compromise

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 10:11, 4 June 2016 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. To breach (a security system) <> samar wa tsari ko asiri ko na'ura matsala ko ja baya saboda kutse ko shiga cikin na'urar ba da izini ba ko kuma sanin asirin ko tsarin.

Noun

  1. daidaitawa, sulhu bayan jayayya. Ɗan miƙa wuya don a yi sulhu.