Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:59, 30 October 2016 by Admin (talk | contribs)

Noun 1

Tilo
gari

Jam'i
babu (none)

 
gari <> grain

m

  1. flour, grains - niƙaƙƙe ko dakakken hatsi
  2. garin yaƙi - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
  3. raba gari - faɗa ko ɓatawa.


Noun 2

Tilo
gari

Jam'i
garuruwa or garuruka

m

  1. town, city <> wurin da mutane suka zauna suka yi gidaje.
  2. a type of fish <> wani irin kifi

Derived terms