Verb
- aikata wani abu da kyau; goga abu ya sa kyau sosai <> doing something really well. to beautify.
- Ta rambaɗa hoda da gazal don za ta tafi wurin biki.
- ɗaga murya da ƙarfi. <> raising one's voice loudly.
- sa abu da yawa. <> to excessively put something on.