Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:08, 19 November 2016 by Admin (talk | contribs)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

f

  1. palace (e.g. Buckingham Palace <> Fadar Buckingham), the king's or emir's or president's court (The White House <> Fadar White House). <> majalisar sarki ko shugaba inda ake taro ana kai masa gaisuwa. Gidan sarki ko shugaban ƙasa da kewayensa.
    Sabon zababben shugaban Amurka Donald Trump ya gana da shugaba Barack Obama a fadar White House don fara shirin kårbar mulki. [1]
  2. samun shiga musamman ga wani babba. <> favor, good standing.
    Ba shi da fada wajen sarki. <> He's no longer in the emir's favor.