Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:29, 29 April 2017 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. placed, made/make, to put
    In fact, one doesn't even need to put the garlic in one's mouth to get garlic breath. [1] <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya sanya ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [2] = A gaskiya ma ba sai mutum ya sanya tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [3]
  2. to give, provide, offer, grant
    We granted to one of them two gardens of grapevines <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi

Noun

f

  1. a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi.