Verb
- to proportion, even out, make equal. <> shisshirya; gyara karkataccen abu; kwatanta; sulhunta.
- bayar da haƙƙi iri ɗaya tsakanin mutum biyu ko sama da haka.
- mayar da abu yadda zai dace da bukata.
- gyara tsakani <> to mediate between two parties.
- Synonym: sulhu
- Masar da sauran ƙasashen duniya sunyi daidaita.