Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

calamity

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:50, 18 June 2017 by Admin (talk | contribs)

Noun

Singular
calamity

Plural
calamities

  1. An event resulting in great loss. <> masifa, bala'i, jaraba, azaba.
    It may be that my Lord will give me [ something ] better than your garden and will send upon it a calamity from the sky <> To, akwai fatan Ubangijĩna Ya ba ni abin da yake mafi alheri daga gonarka, kuma ya aika azaba a kanta (ita gõnarka) daga sama = To, amma Ubangijina zai iya ya bani gona fiye da naka. Kuma zai iya ya aika da goguwar iskan hadari daga sama Qur'an 18:40
  2. The distress that results from some disaster. <> shiga uku, masifa, bala'i.
Contents