Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) When you consider something you think carefully about it. <> yi la'akari da, duba ko kula da abu. yi shawara ko tunani da wani ra'ayi ko abu.
- I will take time to consider what you said.
- kawai kashi 20 cikin dari ne kawai na mazan suke ganin abokan saduwar tasu (mata) su ma za su yi karyar inzalin [1] <> only 20% of men consider that their partners would do the same.[2]
- here are a few things to consider: [3] <> akwai wasu abubuwa daya kamata ka yi la'akari da su: [4]