m
- rivalry, jealousy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi rin wanda matan da ke auren mutum ɗaya ke yi wa juna.
- nuna gaba ga wani a kan wata mace.
- tsayawa da nuna ƙwazo a kan wani ra'ayi ko sana'a <> passionate, passion, devotion towards a thing.
- Mai kishin ƙasa <> A nationalist. Patriotic.
- duka ko bugu ko kayar da mutum a dambe ko kokawa.