Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kishi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:14, 7 July 2017 by Admin (talk | contribs)

m

  1. rivalry, jealousy. <> rashin jituwa da nuna ƙyashi rin wanda matan da ke auren mutum ɗaya ke yi wa juna; nuna gaba ga wani a kan wata ko wani.
  2. tsayawa da nuna ƙwazo a kan wani ra'ayi ko sana'a <> passionate, passion, devotion towards a thing.
    Mai kishin ƙasa <> A nationalist. Patriotic.
  3. duka ko bugu ko kayar da mutum a dambe ko kokawa.