Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zafi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:47, 14 March 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:24754))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
zafi <> heat
  1. hot, hotness, heat, warm/warmth.
    and in intense heat clothing can also shield us from the Sun. [1] <> kuma a lokacin zafi tufafi za su iya ba mu kariya daga rana. [2]


Glosbe's example sentences of zafi

  1. zafi. <> blaze, blazed, energy, global, heat, hot, hotter, hydrogen, pain, painful, summer, sun, the.
    1. Ku riƙa wanke tufafinku koyaushe, ku wanke da ruwan zafi idan kuna da cuta a fatanku.” <> Wash your clothes often, using hot water if you have skin problems or diseases.” | hot
    2. (Zabura 73:2-9) Amma, Littafi Mai Tsarki ya ba mu ja-gora da ta dace sa’ad da ya ce: “Mayarda magana da taushi ya kan juyadda hasala: amma magana mai-zafi ta kan tone fushi.” <> (Psalm 73:2-9) However, the Bible provides proper direction for us when it says: “An answer, when mild, turns away rage, but a word causing pain makes anger to come up.” | pain
    3. “Duba, ga ranar Ubangiji tana zuwa, mara-tausayi, da hasala da fushi mai-zafi . . . a kuma halaka masu-zunubin da ke ciki, su ƙare.” <> The day of Jehovah itself is coming, cruel both with fury and with burning anger, . . . that it may annihilate the land’s sinners out of it.”
    4. Ta kama daga hamada ta arewa har ta dangana da kurmi mai zafi na yankin Casamance a kudu. <> It stretches from sandy desert areas bordering the Sahara in the north to humid forests of the Casamance region in the south. | the
    5. Idan za ka iya ɗaukan ɗan mitsitsi kamar kan allura na rana ka ajiye a nan duniya, ba za ka iya tsayawa ba daga nisan mil 90 ba tare da ka yi rauni ba don wannan ɗan ƙanƙanin tushen zafi! <> If you could take a pinhead-sized piece of the sun’s core and put it here on the earth, you could not safely stand within 90 miles [140 km] of that tiny heat source! | heat
    6. Haka nan, gyara ta ruhaniya za ta kasance da zafi. <> Likewise, a spiritual readjustment may be painful. | painful
    7. Tanderun ya yi zafi sosai da dakarun sarkin suka mutu domin wutar! <> The furnace was so hot that the king’s own men were killed by the flames! | hot
    8. Ranarmu—matsakaiciyar tauraruwa—kowacce daƙiƙa tana fid da zafi mai yawa ƙwarai. <> Our sun—a medium-sized star—produces as much energy as “100 billion hydrogen bombs exploding every second.” | hydrogen
    9. Ko da yake ba koyaushe ba ne za mu bukaci zuwa wurin likita, dukanmu mutane ajizai na bukatar horo, ko gyara, har da wanda wani lokaci yake da zafi. <> Although we may not always require the attention of a medical practitioner, all of us as imperfect humans cannot do without discipline, or correction, even that which, at times, may be painful. | painful
    10. Ana kiransu cosmos ana samunsu a yankuna masu zafi na Amirka. <> They are called cosmos and are native to the American tropics.
    11. ▪ Ga mutane da yawa, kalmar nan “Armageddon” tana sa su yi tunanin kisan ƙare dangi, wato, yin amfani da makaman nukiliya a yaƙi, bala’i a wurare da yawa, ko ma “bala’i na mahalli” da ƙaruwar zafi zai haddasa. <> ▪ To many, the word “Armageddon” evokes scenes of mass destruction—nuclear war, large-scale natural disasters, or even an “environmental Armageddon” jump-started by global warming. | global
    12. “Fushina kuma za ya ƙuna da zafi,” yadda ya faɗa ke nan, da aka rubuta a Fitowa 22:22-24. <> “My anger will indeed blaze,” he stated, as recorded at Exodus 22:22-24. | blaze
    13. Bayan ya ba da ja-gorar yadda za a “kafa dattiɓai kuma cikin kowanne birni,” Bulus ya gargaɗi Titus ya “tsauta [wa masu taurin kai] da zafi, domin su zama sahihai cikin imani.” <> After providing guidance for the making of “appointments of older men in city after city,” Paul counsels Titus to “keep on reproving [the unruly] with severity, that they may be healthy in the faith.”
    14. Na yi ƙoƙari na yi wa Jehobah addu’a amma na rasa kalmomin da zan yi amfani da su don nuna zafi da nake ji. <> I tried to pray to Jehovah, but I could hardly find words to express my pain. | pain
    15. Wasu taurari a daƙiƙa guda kawai, suna fid da zafi da rana take fitarwa a kwana ɗaya. <> Some stars radiate in only one second the energy that the sun radiates in a whole day. | energy
    16. A lokacin zafi ma, kwanciya a wurin tana da daɗi sosai. <> In summer, it was a comfortable place to sleep. | summer
    17. Rana ta yi zafi sa’ad da na kusa da Wiwili kuma na hangi Kogin nan Coco. <> The sun blazed as I approached Wiwilí and caught my first sight of the river Coco. | blazed
    18. Ko da yake mutane da yawa sun ɗauki wannan batun da zafi, binciken abin da Littafi Mai Tsarki ya ce cikin hankali da natsuwa zai taimaka mana mu san gaskiyar. <> Though this can be an emotional issue, careful and honest analysis of what the Bible says will help us find the answer. | ,
    19. Kowacce dakika, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da darurruwan miliyoyin bom na nukiliya. <> Every second, the sun emits energy equivalent to the explosion of many hundreds of millions of nuclear bombs. | energy
    20. Yesu ya yi gargaɗi game da irin wannan rashin ƙwazo sa’ad da ya yi wa Kiristoci na ƙarni na farko da suke zaune a Lawudikiya kashedi: ‘Ba ku da sanyi, ba ku kuwa da zafi. <> Jesus warned against such lukewarmness when he cautioned first-century Christians living in Laodicea: “You are neither cold nor hot. | hot
    21. Ya kuma gaya mana cewa Jehovah yana da hikima, tun da ana bukatar hikima don a yi rana, da take ba da zafi da haske kuma ba ta ƙarewa. <> It also tells us that Jehovah is wise, since it required wisdom to make the sun, which gives out heat and light and never burns out. | heat
    22. Bayan ɗan lokaci, mutuwarsa a kan gungumen azaba ta yi masa zafi sosai har Yesu ya yi “kuka mai-zafi da hawaye.” <> A few hours later, his manner of death on a torture stake was so painful that Jesus uttered “strong outcries [with] tears.” | [[]]]
    23. Mai yiwuwa, ba ka ƙi karɓan allurar ba don kada ka ji zafi da aka faɗa. <> Likely, you did not refuse to submit to the treatment simply to avoid the anticipated pain. | pain
    24. Wasu abincin wurin suna sa mu daɗa jin zafi. <> Some local dishes made us feel even hotter. | hotter
    25. Ƙura da kuma zafi ne kaɗai ake yi a wannan kangon, kuma ba za ka ji ƙarar kome ba sai dai kukan tsuntsaye da dabbobi. <> Pummeled by dust storms and baked by a hostile sun, the brooding ruins sit in austere silence that is broken only by the occasional howl of a nocturnal creature. | sun