Verb
- The past tense of saɓa.
- watsa 'ya'yan wuri a caca.
- jinginar da kayan mutum a wajen caca.
- kaɗa auduga da baka don ta warware.
- rage ƙiba ko rame. <> losing weight, becoming skinny.
- tattare hannun riga da jefa shi a kafaɗa. <> gathering and folding up one's shirt and tossing it over their shoulders.
- rataya gatari ko wani abu a kafaɗa.
- sacewar kumburi.
Glosbe's example sentences of saɓe
- saɓe. <> far, sunset.
- “Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da saɓe saɓenmu, ya nisantadda su.” <> “As far off as the sunrise is from the sunset, so far off from us he has put our transgressions.”
- 9 Dauda ya yi amfani da wani furci ya kwatanta gafartawa ta Jehovah: “Kamar nisan gabas da yamma, hakanan ya kawar da saɓe saɓenmu, ya nisantadda su.” <> 9 David used another vivid expression to describe Jehovah’s forgiveness: “As far as the east is from the west, so far has He removed our transgressions from us.”