51:1
Wazzariyati zarwa
By those winds scattering dust, dispersing.
Ina rantsuwa da iskoki masu shek'awa da k'ura, shek'awa.
51:2
Falhamilati wiqra
And those clouds carrying a load of water
Da wad'annan gizagizan da ke d'auke da nauyin ruwa.
Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa).
51:3
Faljariyati yusra.
And those ships sailing with ease.
Sa'annan da jirage masu gudana a kan ruwa da sauk'i. = Masu gudanar da tanadi.
51:4
Falmuqassimati amra
And those angels apportioning each matter
Sa'annan da mala'iku masu rabon al'amari bisa umarnin / umurnin Allah. = Suna masu rabonsu a bisa umurni.
- 51:33 Linursila alaihim hijaratan min ɗeen
- 51:34 musawwamatan inda rabbika lil musrifeen
- 51:35 fa'akhrajna man kana feeha minal mu'mineen
- 51:36 fama wajadna feeha gaira baitin minal muslimeen
- 51:37 watarakna feehaaa ayatallillazeena yakhafunal azabal aleem