Noun
Alhajiya / Hajiya = Feminine gender form f
- mutumin da ya je Makka ya yi haji. <> One who has participated in a hajj.
- laƙabin da ake yi wa wanda aka haifa ranar babbar sallah. <> name for one who is born during Eid al-Adha.
- farin rago ko zakara ko doki da ba shi da sofane.
- malam alhaji: sunan wani aljanin 'yan bori.
- alhajiyar ƙafa.
- Synonym: farar ƙafa