Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

equal

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Adjective and Adverb

Positive
equal

Comparative
more equal

Superlative
most equal

  1. The same in shape, size, or number. <> daidai
    This is not equal. <> Wannan ba daidai da wancan ba ne.
    Divide it into 3 equal parts. <> Raba wannan uku daidai.
    Mix equal amounts of sugar and flour. <> Ki gauraya yawan sukari daidai da na fulawa.
    The number of people inside of the store is equal to the number of people outside of the store. <> Adadin mutanen da ke cikin kantin daidai ne da na mutanen da ke waje.
  2. be equal <> yi daidai, yi ɗaya.
  3. daida wa daida.
    All men are equal under the law. <> Duk mutane daidai wa daida ne a matsayin doka.
    ...bisa tushen samun daida wa daida da amincewa da juna a fannin siyasa... [1]

Noun

Singular
equal

Plural
equals

  1. it has no equal <> babu kamarsa = ba mai kamarsa.

Verb

Plain form (yanzu)
equal

3rd-person singular (ana cikin yi)
equals

Past tense (ya wuce)
equaled

Past participle (ya wuce)
equaled

Present participle (ana cikin yi)
equaling

(transitive)

  1. (math) If x equals y, x and y have the same value.
    • Synonym: is
    Two plus two equals four. <> Biyu da biyu huɗu ne.
    6 times 2 equals 12 <> shida sau biyu sha biyu ne kenan.


Google translation of equal

  1. (adjective) daidai <> equal;