Noun
- a slave or servant. baiwa = f. bondman <> mutumin da aka kama wajen yaƙi ko aka saya don bauta.
- mutumin da ke yin hidima ko biyayya say da ƙafa ga wani musamman Mahallaci.
- Other usage <> ana amfani da ita kamar haka:
- Bawan Allah; wato dukkan halittacce ko mutumin kirki. <> a kind soul; all of God's creations.
- Bawan yarda; watau wanda aka amince da shi bayan ya kawo kansa.
- Bawan ciki; mutumin da komai ya samu cikinsa yake kashe wa.